Adamawa: An Bukaci Jam’iyyu Su Shirya Tunkarar Zabukan Kananan Hukumomi

A yayinda wa adin da hukumar zabe mai zaman kanta na jahar Adamawa ta baiwa jam iyun siyasar jahar kwanaki casa in na su shira yin zaben Shugabannin kananan hukumomi da kansiloli a cikin daukacin kananan hukumomi ashirin da daya dake fadin jahar Adamawa.

Jam iyar P D P tace ita kam ta ahirya tsaf domin ganin gudanar da zaben ahuwagabain nin kananan hukumomi da kansilolin kamar yadda hukumar zaben jahar ta aiyana.

Alhaji Absullahi Adamu Prambe wandama shine kwamishinna raya karkara na jahar Adamawa ne ya baiyana haka a zantawarsa da muryar yanci a yola.

Alhaji Abdullahi yace daman haka dimokiradiya yake inda wa adin wadanda suke ahugabancin kananan hukumomin ya cika sai a ahirya zabe domin baiwa wasu damar suma su taka nasu rawan.

Don haka nema ya kirayi sauran jam iyu da su kasance masu hada kai domin samun cigaban jahar dama kasa baki daya.

Adamu Prambe ya kuma ahawarci magoya bayan jam iyar ta P D P da su kasance masu baiwa hukumar zaben hadin kai da kuma nisanta kansu daga duk abinda zai kawo taahin hankali a tsakanin al umma baki daya.

Ya kuma kirayi al ummar jahar ta Adamawa da su cigaba dayin adu o i wanzar da zaman lafiya a jaha dama kasa baki daya.

Related posts

Leave a Comment