A Raba Aurenmu Azzakarin Sa Ya Yi Mini Girma – Rokon Amarya A Kotu

Wata sabuwar Amarya ta nemi kotu ta raba Aurensu da Angonta bayan sati ?aya da yin bikinsu.

Lamarin dai ya faru ne a wata kotu dake Samaru a Gusau jihar Zamfara, inda Amaryar mai suna Aisha ta bayyana wa kotu cewar, mijin ta yana yawan bu?atar jima’i kuma mazakutarsa ta mata girma.

“A daren farko da mijina ya sadu da ni, maimakon na ji da?in abin, sai azaba na ji, saboda mazakutarsa babbace.”

“A rana ta biyu da muka sake saduwa lamarin ya ?ara ?azanta, kuma anan ne na gano cewa ba zan iya jurewa ba.” Inji A’isha

A ?arshe mijin Aisha ya amince da bu?atar ta, inda ya ce ya yarda a raba auren nasu kamar yadda ta nema.

-Idon Mikiya

Related posts

Leave a Comment