Labarin dake shigo mana daga birnin Kano na bayyana mana cewar Jarumar Kannywood Fati Muhammad, ta tsinci kanta cikin wata sar?a?iya bayan an ha?a baki an yaudare ta.
Wani ?an uwan jarumar ne dai ya zo mata da labarin cewa an mata sammu shiyasa abubuwa suka kwa?e mata, zai ha?a ta da wani malami domin ya ba ta taimako.
Ashe da ?an duniya zai ha?a ta inda suka ba ta sinadarin gusar da hankali ta sha a matsayin rubutu. Tana sha kuwa hankalinta ya yi gushe, suka yi awon gaba da motar ta.
Magana dai har ta kai ga kotun shari’ar musulunci a Kano, ana fafata shari’a.
