Rahotanni daga Jihar Kaduna na bayyana cewar Gwamna El-Rufai ya sanar da na?in Madaki Suleiman, a matsayin sabon sarkin Lere ranar Juma’a.
Mai baiwa gwamnan jihar Kaduna shawara kan harkokin ya?a labarai Muyiwa Adekeye ya sanar da na?in a wata sanarwa da ya saka wa hannu ranar Juma’a.
Tuni dai har buki ya barke a garin Lere inda ?an uwa da abokan arziki suka rika yin turuwa zuwa fadan sabin sarki domin taya shi murna.
” Wannan na?i ya farantawa mutanen Lere rai matu?a, domin abinda kowa yayi fata a kai kenan. Madaki Suleiman mutum ne mai sanin ya kamata da kaunar zumunci. Yana da son jama’a da kuma kishin garin Lere. Muna taya shi murna da fatan Allah ya sanya albarka a cikin wannan sabon kujera da zai hau.” Kamar yadda Hassan Mohammed, ya sahida wa
