An bayyana tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufa’i a matsayin wata annoba da ta fa?a wa Jihar Kaduna a tarihin kafuwar jihar, bisa la’akari da yadda tsohon Gwamnan ya yi wa Jihar rugu-rugu da tarin basussuka na fitar hankali. Mai magana da yawun Kwamitin da Majalisar dokokin jihar Kaduna ta kafa domin bincikar bada?alar ku?a?e da tsohon gwamna El-Rufa’i ya yi, Honorabul Henry Marah ya bayyana haka, a yayin tattaunawarshi da ‘yan jaridu a ofishin sa na majalisar dokokin jihar Kaduna. Honorabul Henry ya kara da cewar a binciken…
Read MoreDay: June 13, 2024
Fina-Finai: Muna Shawartar ‘Yan Mata Masu Niyyar Shiga Harkar Fim Su Dakata – Maishadda
Labarin dake shigo mana daga birnin Kano na bayyana cewa daya daga cikin masu shirya fina-finai a arewacin najeriya Abubakar Bashir Maishadda yace, a kullum yana karbar kiraye-kiraye da sakonni sama da guda hamsin daga mata daban daban dake son shigowa kannywood da sunan zasuyi film, ni kaina nakan basu shawara su je suyi aure ko karatu, amma ni dai na daina daukan sabbin fuska acikin fina-finaina, sannan su kansu wadanda suke cikin masana’antar, a kullum addu’a na da fatana garesu shine, da sunyi film daya biyu sunyi suna, suje…
Read MoreKarancin Albashi: Babu Wata Yarjejeniyar Da Muka Yi Da Gwamnatin Tarayya – Kungiyar Kwadago
Kungiyar Kwadago ta ?asa NLC ta mayar da martani kan jawabin ranar dimokuradiyya da shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi, inda ya bayar da tabbacin karin albashi mafi karanci ga ma’aikata, inda ya ce ya kasa bayar da kyautar da ake sa rai a ranar 12 ga watan Yuni. Shugaban kungiyar ta NLC, Kwamared Prince Adewale Adeyanju wanda ya mayar da martani a madadin kungiyar ya ce mai yiwuwa shugaban kasar ya ba da labarin wasu sassa na tarihin tafiyar dimokuradiyyar mu daidai, amma a bayyane yake cewa an yi…
Read MoreHajjin Bana: An Shiga Damuwa Kan Tsananin Zafi A Saudiyya
Yayin da ake shirye-shiryen soma aikin hajji gadan-gadan a ?asar Saudiyya, ana nuna damuwa kan yadda yanayin zafi ke ?aruwa a birnin Makka da kewaye inda ake gudanar da ibadar ta hajji. Hakan na zuwa ne yayin da dubun dubatar Musulmi ke ci gaba da kwarara zuwa birnin mai tsarki gabanin somawar aikace-aikacen hajji a ranar Jumu’a. Hukumomin ?asar kan yi tanadin na’urorin da za su taimaka wa maniyyata wajen rage zafin da suke fuskanta. Fiye da mutum miliyan 1.3 ne za su gabatar da aikin hajji a wannan shekara
Read MoreKu Kara Hakuri Ina Sane Da Halin Kuncin Da Ku Ke Ciki – Tinubu Ga ‘Yan Najeriya
A sakon sa na bikin ranar dimokiradiya ta bana, wadda ke nuna yadda aka kwashe shekaru 25 ana gudanar da ita ba tare da samun targade ba. Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bai wa ‘yan Najeriya hakuri game da halin matsin da suka samu kan su, wanda yace yana sane da shi, kuma nan gaba kadan za su dara. Shugaban ya kuma bayyana shirin gabatar da kudirin yiwa sabuwar dokar albashi gyaran fuska domin amincewa da sabon karin da ake tattaunawa a kai. A yayin da ya ke jawabin,…
Read MoreTinubu Zai Yi Gagarumin Garambawul A Majalisar Ministoci
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya kammala shirye-shiryen yin garambawul ga majalisar ministocinsa nan ba da dadewa ba, wanda zai hada da nada sabbin ministoci da kuma samar da sabuwar ma’aikatar, kamar yadda KBC News ta tattaro. Sabuwar ma’aikatar za ta kasance ne na raya dabbobi, wanda ya zuwa yanzu a karkashin ma’aikatar noma da raya karkara, da nufin tafiyar da tsarin kula da kiwon dabbobi na Gwamnati. Babban tsarin kula da dabbobin Najeriya da aka kaddamar a watan Agustan shekarar da ta gabata, an kafa shi ne domin jagorantar…
Read More