Na Taba Kama Matata Da Dan’uwana Suna Cin Amanata – Adam Zango

IMG 20240415 WA0084

“NaKama Matata da laifin cin amanata da ?an Uwana amma na yi hakuri na cigaba da zaman Aure da Ita” Zango ya kara da cewa “na kama matata da laifin yin dan malele amma na cigaba da zaman aure da ita. An tura min bidiýòn bà??à da matata ta yi da kanta, akan na biya naira milyan daya ko a saka a duniya na yi hakuri na cigaba da zaman aure da ita. “Na kama matata da cin amàñà?à da dan ùwàñà na yi hakuri na cigaba da zaman aure…

Read More

Gabas Ta Tsakiya: Tinubu Ya Shawarci Isra’ila Da Iran Su Yi Zaman Sulhu

IMG 20240308 WA0066

Gwamnatin Najeriya tabi sahun sauran ?asashe wajen yin kira ga Iran da Isra’ila da su yi taka-tsantsan, yayin da ake ci gaba da tattaunawar diflomasiyya don ganin an kwantar da hankula da kuma kaucewa ya?uwar rikici a yankin Gabas ta Tsakiya. Wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen ?asar ta fitar a ranar Lahadi, ta yi kira ga ?asashen da su duba batun warware rikici cikin lumana, domin samar da zaman lafiya da kuma tsaro a duniya baki-?aya. Hakan na zuwa ne bayan da Iran ta kaddamar da hari kan Isra’ila…

Read More

Duniya Ba Ta Da Karfin Daukar Yaki A Yanzu – Majalisar Dinkin Duniya

IMG 20240415 WA0083

Sakatare Janar na Majalisar ?inkin Duniya Antonio Guterres ya yi Alla-wadai da harin da Iran ta kai wa Isra’ila, inda ya bu?aci dukkan ?angarorin da su kai zuciya nesa. “Ina kira ga dukkan ?angarori da su kai zuciya domin guje wa duk wani abu da zai janyo yin fito na fito ta ?angaren soji a Gabas Ta Tsakiya,” kamar yadda ya rubuta cikin wata sanarwa. “Na sha nanata cewa yankin ko ma duniya ba za su iya jurewa shiga wani ya?i ba.”

Read More

Ma’aikatan Lantarki Sun Yi Tir Da Karin Kudin Wuta A Najeriya

IMG 20240225 WA0030

Wata wasika da kungiyar ta rubutawa ministan makamashi, ta bayyana matukar damuwarta da karin a kasar inda tace an samu tsadar kayayyakin abinci da kuma harkokin yau da kullum. Wasikar da Sakatare Janar na kungiyar Dominic Igwebike ya sa wa hannu tace karin kudin zai sa wasu ‘yan Najeriya dake da hannu da shuni su koma sayen kayayyakin da ake sarrafawa a kasashen ketare, domin kamfanonin gida ba zasu iya sarrafa masu inganci ba saboda hauhawan farashi. Igwebike ya kuma ce wannan zai iya sanya wasu kamfanonin da ba zasu…

Read More

Kungiyoyin Kwadago Sun Gabatar Da ?615,000 A Mafi Karancin Albashi

IMG 20240308 WA0067

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa ?ungiyoyin ?wadago sun gabatar da mafi ?arancin albashi da suke so gwamnati ta biya ma’aikata a duk ?arshen wata. ?ungiyoyin na TUC da NLC sun cimma matsayar N615,000 a matsayin sabon mafi ?arancin albashi da suke son ma’aikata su ri?a samu, wannan matsayar dai tuni suka sanar da gwamnati bayan sun kammala tattaunawa a tsakaninsu. An ruwaito wani babba ne a ?ungiyar ?wadago da ya nemi a sakaya sunansa shi ne ya tabbatar da cewa N615,000 a matsayin mafi…

Read More

Babu Hikima A Martanin Da Bello Matawalle Ya Yi Wa Dattawan Arewa – Hakeem Baba Ahmed

IMG 20240415 WA0079

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa tsohon kakakin Kungiyar Dattawan Arewa kuma Mai ba da Shawara a kan Siyasa ga Maitamakin Shugaban Kasa Dokta Hakeem Baba Ahmed a Shafinsa na facebook ran lahadi yace babu hikima ko fahimta a martanin da ?aramin Ministan tsaro Bello Matawalle ya yi wa Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) bayan ta koka a halin da Arewa take ciki. “Da ya fadi irin gudunmuwar da ministoci daga Arewa kamar shi, da masu sauran mukamai kamar ni suke bayar wa ne, da kuma…

Read More