An gurfanar da fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Ta Kannywood gaban kotun majistre da ke Gya?i-gya?i a birnin Kano bisa zargin yun?urin bai wa ?ansanda cin hanci. Ana zargin Amal da yun?urin ba da cin hancin naira dubu 250 ga wani ?an sanda mai suna ASP Salisu Bujama da ke rundunar ?ansandan, shiyya ta ?aya da ke Kano. A cewar mai gabatar da ?arar, Amal na yun?urin bayar da cin hancin ne domin hana binciken ?an sanda kan zargin saurayinta da almundahanar ku?i. Lamarin ya bayyana ne lokacin da wani Yusuf…
Read MoreDay: March 21, 2024
Bayyanar Peter Obi Wajen Tarsiri Ta Haifar Da Surutai
Rahotannin daga Suleja ta Jihar Neja na bayyana cewar a ranar Talata, 19 ga watan Maris aka gano tsohon gwamnan jihar Anambra a babban masallacin Suleja da ke kan hanyar Suleja zuwa Kaduna cikin jama’a yana sauraron tafsiri. An ganshi yana zaune a sahun gaba cikin daruruwan musulmi, yana sauraren tafsirin Al-Kur’ani da limamin masallacin yake gabatarwa. Wani ma’abocin dandalin X, @Imranmuhdz, ya wallafa bidiyon dan siyasar a lokacin da yake zaune a masallacin. Mutane da dama sun tofa albarkacin bakinsu kan wannan bidiyo na Peter Obi kamar haka: @OgaBossTweets…
Read MoreMatsalar Tsaro: Addu’a Ce Mafita – Sanata Marafa
Tsohon Sanata a jihar Zamfara, Kabiru Marafa ya bayyana hanyar dakile matsalar tsaro da ta addabi Najeriya. Sanata Marafa ya ce hanya daya mafi sauki domin dakile matsalar ita ce addu’a da kuma hadin kai daga ‘yan kasar. Ya ce wannan hadin kai da addu’a ana bukatarsu ne daga dukkan ‘yan kasar ba tare da bambancin addini ko kabilanci ba. Marafa wanda ya wakilci mazabar Zamfara ta Tsakiya daga shekarar 2011 zuwa 2019 ya bayyana haka a ranar Talata 19 ga watan Maris. Ya ce matsalar tsaron za ta kawo…
Read MoreNajeriya Ta Gaza Wajen Samar Da Ingantacciyar Lantarki – Masana
Injiniya Yabagi Sani, masani kan harkar makamashi ya ce matsalar rashin wuta a Najeriya ta zama abin damuwa. Ya ce gwamnati ta saka isasshen ku?in da ya kamata wajen inganta ?angaren wutar lantarki. “Halin da aka shiga da aka cire tallafin mai, gwamnati ba za ta iya fitowa ta ce an cire tallafin da ake bayar wa a ?angaren wutar lantarki ba.” “Ke nan gwamnati ta kasa domin ba ta da ku?in kuma rashin ku?in ya sa abin da ke bu?ata domin yin gyara a ?angarorin samar da wutar lantarkin.”…
Read MoreMaganin Talauci: Ya Kamata Kowane Dan Najeriya Ya Koma Noma – Uwargidan Shugaban Kasa
Uwargidan shugaban ?asa Sanata Oluremi Tinubu, ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su tashi don ?ara shiga harkar noma, inda ta ce ?asar za ta iya samarwa kanta isasshen abinci. Remi ta fa?i haka ne a lokacin da ta kar?i bakuncin mataimakiyar Sakatare Janar na Majalisar ?inkin Duniya, Amina Mohammed a ofishinta ranar Laraba a fadar gwamnati da ke Abuja. Uwargidan shugaban ?asar ta bayyana cewa, ?ullo da shirye-shirye dban-daban da gidauniyarta ta Renewed Hope Initiative ta yi, musamman a fannin noma, samar da aikin yi, ilimi, lafiya da…
Read MoreGwamnatin Tarayya Ta Fitar Da Sunayen Mutum 15 Da Ake Zargi Da Daukar Nauyin Ta’addanci
Gwamnatin Tarayya ta fitar da sunayen mutum 15 wa?anda ta ce ana zargin su da taimakawa ta’addanci a ?asar. Hakan na kunshe ne cikin rahoton da hukumar tattara bayanan sirri kan sha’anin ku?i a ?asar (NFIU) ta fitar a ranar Talata. Ta ce wa?anda ake zargi da taimakawa ta’addancin sun kunshi mutum tara da kuma masu kamfanonin canji. Rahoton na NFIU ya nuna cewa kwamitin sa ido kan takunkumi a Najeriya ta zauna ranar 18 ga watan Maris, inda aka bayar da shawarar saka takunkumi kan wasu mutane da kuma…
Read More