Rundunar ‘?an Sanda a jihar Zamfara ta ce jami’anta sun kama wata mata mai suna Fatima Sani bisa zarginta da hannu wajen safarar makamai ga wani ?asurgumin ?an bindiga a jihar. The Cable ta rawaito cewa, da ya ke magana a wani taron manema labarai a jiya Juma’a, mai magana da yawun rundunar ?ansanda a Zamfara, Muhammed Shehu, ya ce an kama wacce ake zargin ne bayan samun bayanai a kan ta. “A ranar 13 ga Fabrairu, 2023, jami’an ‘yansanda sun kama wata r da aka ambata a sama dauke…
Read MoreDay: February 18, 2023
Wasanni: An Tsinci Gawar Christian Atsu A Baraguzan Turkiyya
An tsinci gawar ?an wasan Ghana Christian Atsu a ?ar?ashin ?araguzan gidansa, kamar yadda wakilin ?an wasan ya bayyana, kusan makonni biyu bayan da girgizar ?asa ta afka wa Turkiyya da Siriya. Atsu mai shekarar 31 ya yi wasanni a ?ungiyoyin Chelsea da Newcastle. Tun bayan girgizar ?asar – da ta lalata gidaje da dama a birnin Hayat inda ?an wasan ke zaune – ba a sake jin ?uriyar ?an wasan ba. Tun da farko ?ungiyarsa ta bayyana cewa an ku?utar da shi da munanan raunuka, to sai dai daga…
Read MoreBabban Banki Ya Karyata Labarin Umartar Bankuna Da Karbar Tsoffin ?1000 Da ?500
Babban bankin Najeriya ya karyatq maganar cewa ya canza shawara kan lamarin mayar da tsaffin kudin N1000 da N500 ko wane bankuna Dubunnan yan Najeriya sun dira ofishohin CBN yau don mayar da tsaffin kudadensu bayan jawabin Buhari. Gwamnoni akalla 10 suka ja daga dashugaban kasa inda wasu suka fara yi masa bore Jawabin wanda har bankuna sun fara sanar da kwastamominsu su kawo kudi ya karade kafafenyada labarai. Har an ruwaito Daraktan Sadarwa na bankin, Osita Nwanisobi, da tabbatar da labarin. Kusan dukkan kafafen yada labaran Najeriya sun dauki…
Read MoreCanjin Kudi: Buhari Na Burin Kashe Dimukuradiyya Ne – Ganduje
Rahotanni daga jíhar Kano na bayyana Gwamnan jihar Abdullahi Ganduje ya nuna rashin jin dadin sa game da yadda shugaban Kasa Muhammadu Buhari dakile farin jinin APC a kasar nan sannan kuma ya na kokarin tarwatsa Dimokuradiyya a kasar nan. Ganduje, wanda na hannun daman dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC ne, Bola Tinubu, ya yi wannan ikirari a wata ganawa da kungiyar tsaffin ‘yan majalisar tarayya daga yankin Arewa maso Yamma a ranar Laraba. Gwamnan Ganduje na Kano wacce ita cecibiyar kasuwancin arewacin Najeriya ya ce kamata ya…
Read MoreZa A Cigaba Da Amfani Da Tsoffin Kudi A Jihar Kaduna – El-Rufa’i
Rahotannin dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar a wani jawabi wanda fito-na-fito ne da Gwamna El-Rufai ya yi ga Shugaba Muhammadu Buhari, gwamnan na Kaduna ya bayar da umarni a ci gaba da kar?ar naira 500 da naira 1000 a Jihar Kaduna. Ya bayar da wannan umarnin a cikin jawabin da ya yi wa al’ummar jihar a ranar Alhamis da dare. A cikin jawabin, El-Rufai ya ce an ?ir?iro canjin ku?i ne don kawai a hana Bola Tinubu na APC yin nasara a za?en shugaban ?asa, wanda…
Read MoreBabu Wanì Shiri Na Kafa Gwamnatin Rikon Kwarya A Najeriya – Fadar Shugaban ?asa
Fadar shugaban ?asa ta ce babu ?amshin gaskiya cikin kalaman da ake ya?awa kan cewa Muhammadu Buhari na shirin mi?a mulki ga gwamnatin ri?on ?warya. Cikin wata tattaunawa da ya yi da BBC, mataimaki na musamman ga shugaban ?asa kan lamuran ya?a labarai Malam Garba Shehu ya ce, “ya kamata a daina ?aukar lamarin gwamnatin ri?o da wasa, maganar za?e na nan daram.” Yayin da aka jiyo wasu shugabannin na zargin cewa Shugaba Buhari na neman da?ile kafafun dimokradiyyar Najeriya, a wani gefen kuma i?irari ne kan cewa ?arancin naira…
Read More