Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya, SSS sun mamaye hedikwatar babban bankin Najeriya, CBN inda suka kwace ofishin gwamnan babban bankin kasar Godwin Emefiele. Jaridar DAILY NIGERIAN ta rawaito cewa a kwai wata ji?a??iya tsakanin jami’an SSS da Emefiele kan zargin tallafawa ta’addanci. A baya dai hukumar ta SSS ta nemi kotu ta bata izinin kama Emefiele amma ya fice daga kasar domin hutun shekara da zai kare a gobe 17 ga watan Janairu. Sai dai a watan Disamba ne babbar kotun birnin tarayya ta haramtawa SSS kama, gayyata, ko…
Read MoreDay: January 16, 2023
TARABA: Hukumar Jin Dadin Alhazzai Ta Sanar Da Kudin Ajiyan Maniyyata
BASHIR ADAMU, JALINGO Rahotannin dake shigomana yanzu daga Jihar Taraba na cewa, Hukumar Jindadin Alhazai ta Jihar ta sanar da Naira Miliyan Biyu da Dubu Dari Shida, a matsayin kudin ajiya da Maniyyata aikin Hajji na bana zasu biya a Jihar. Hakan na kunshe ne a cikin wata takardan sanarwa dake dauke da sa hannun Sakataren Gudanarwar Hukumar, Alhaji Umar Ahmed Ciroma da aka rabawa manema Labarai a Jalingo fadan Jiha. Sanarwan ya kuma umurci dukkanin Maniyyata aikin Hajjin na bana, musamman wadanda basu sami daman tafiya ba a shekaran…
Read More‘Yan Bindiga Sun Yi Gaba Da Kiristoci A Cocin Jihar Katsina
Rahotannin dake shigo mana daga ?aramar Hukumar ?an?ara ta Jihar Katsina na bayyana cewar wasu ‘yan Bindiga bisa Babura ?auke da muggan makamai sun kutsa wata majami’a inda suka yi awon gaba da tarin wasu mutane da ke gudanar da Ibada a a ciki. Shugaban cocin Katolika na ?aramar hukumar ?an?ara a jihar Katsina, Ravaran Yusufa Haruna ya tabbatar da sace masu ibada tara a ?auyen Gidan Haruna. A cewarsa, maharan sun jikkata mutum ?aya a harin da suka kai a ?arshen mako. Ya ce “?an ta’adda sun zo suka…
Read MoreZa Mu Yi Mubaya’a Ga Duk Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Kano – Gawuna
Mataimakin gwamnan jihar Kano kuma ?an takarar gwamnan jihar ?ar?ashin jam’iyyar APC mai mulki Nasiru Yusuf Gawuna ya ce ko wa Allah ya bai wa mulkin jihar za su bi shi su kuma ba shi shawara, domin ciyar da jihar gaba. ?an takarar ya yi wannan maganar ne a lokacin wata muhawara tsakanin ‘yan takarar gwaman jihar Kano da BBC Hausa ta gabatar ranar Asabar. Gawuna ya ce ”idan Allah ya so ya ba mu muna addu’ar ya yi ri?o da hannunmu za mu hidimta wa al’umma; idan kuma Allah…
Read MoreObasanjo Da Atiku Duk Mayaudara Ne – Tinubu
?an takarar shugabancin Najeriya a ?ar?ashin jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya shawarci al’ummar jihohin Kudu maso Gabas cewa kada su bi ra’ayin Obasanjo kuma kada su za?i Atiku a za?en shugaban ?asa, domin mayaudara ne. A ranar Laraba ce Tinubu ya bayyana haka a wurin kamfen a Enugu. Tinubu ya garga?e su cewa su tuna irin yaudarar da Obasanjo da Atiku su ka yi masu a lokacin da su ke kan mulki. Ya ce PDP a lokacin su ta yi al?awurra da dama ga yankin, amma ba ta cika ba.…
Read MoreZaman Lafiya A Afirka: Buhari Zai Halarci Taro Yau A Kasar Murtaniya
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugaba Muhammadu Buhari a ranar yau Litinin zai yi tafiya zuwa Nouakchott, babbar birnin jamhuriyyar ?asar Mauritania domin halartan taron shugabannin kasashen Afrika kan zaman lafiya. Wannan shine karo na uku da wannan taro zai gudana. Shugaba Buhari zai gabatar da jawabi a wajen taron kan nasarorin da aka samu wajen samar da zaman lafiya a Afrika. Mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, ya bayyana hakan a jawabin da ya fitar ranar Lahadi. Ya ce a wajen…
Read More