2023: Za Mu Tabbatar ‘Yan Najeriya Sun Zabi Wanda Suke So – Buhari

Shugaban ?asa Buhari ya jaddada tabbatar da mulkin dimokuradiyya a Najeriya da Afirka gaba ?aya a taron Tarayyar Afirka da aka gudanar a birnin Malabo.

Shugaban ya ce, ba ?an ?asa damar za?ar wanda suke so, shi ne ?arfafa dimokuradiyya da zai bayar da damar gudanar da za?e cikin kwanciyar hankali da mutunta za?insu.

Buhari ya ce Najeriya ba za ta ba Afirka kunya ba a babban za?en ?asar da ke tafe, yana mai cewa dole ne shugabannin siyasar Afirka su mutunta ?ancin ?an ?asa na za?ar wanda suke so.

Related posts

Leave a Comment