Hukumar Za?e Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, a ranar Talata, ta yi alkawarin gudanar da za?uka mafi kyawu a Nijeriya a shekarar 2023.
Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya bada wannan tabbacin a lokacin da ya kar?i ba?uncin tawagogin ‘ International Republican Institute, IRI, da na National Democratic Institute, NDI, a Abuja.
“Muna tabbatar da cewa ba za mu ?ara yin ?asa a gwiwa wajen yin aiki tukuru don ganin mun gudanar da zaben 2023 cikin nasara.
