2023: Wasu Gwamnonin Arewa Na Goyon Bayan Kudu

Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar wasu daga cikin Gwamnonin APC a Arewa ba su yarda cewa sai ?an takarar Arewa ka?ai zai iya kayar da Atiku Abubakar, ?an takarar PDP ba.

A?alla Gwamnoni 9 na APC daga Arewa na ta gaganiyar ganin cewa sauran gwamnoni sun amince a bai wa ?an Kudu takarar shugabancin ?asa a ?ar?ashin APC, a za?en 2023.

APC dai ta na da gwamnoni 14 a Arewa, sannan kuma ta na da 8 a Kudu, kuma ?angarorin biyu na ta kashe rana da dare su na taro a asirce, domin ganin an fitar da ?an takara ?aya tilo, kamar yadda Shugaba Buhari ke so a yi, ba tare da an gwabza wajen za?en fidda gwani ba.

A ranar 6 zuwa 8 Ga Yuni ne APC za ta fitar da ?an takarar shugaban ?asa, daga cikin mutum 23 da aka tantance.

Related posts

Leave a Comment