2023: INEC Za Ta Kara Yawan Rumfunan Zabe

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar hukumar za?e mai zaman kanta INEC ta ce an ?ara adadin rumfunan za?en da za a yi amfani da su a lokacin za?en gwamnan Jihar Osun.

A wani sa?o da INEC ?in ta wallafa a shafinta na Twitter, ta ce an ?ara adadin rumfunan za?en zuwa 3,763 a maimakon 3,010 da ake da su a baya.

A ranar 16 ga watan Yulin nan ne dai ake sa ran gudanar da za?en gwamnan jihar.

Cikin wa?anda za su fafata akwai Yusuff Lasun na Labour Party da Akin Ogunbiyi na Accord Party da Gboyega Oyetola na APC Ademola Adeleke na PDP da Omigbodun Akinrinola na SDP.

Related posts

Leave a Comment