Ma’aikatar Harkokin Jin?ai, Agaji da Inganta Rayuwa ta Tarayya ta bayyana wani i?irari da Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed ya yi cewar wai jami’an gwamnati da masu ri?e da mu?aman siyasa sun sace naira biliyan 1 “a kan idon Shugaba Muhammadu Buhari” na Shirin Tallafin Rage Fatara (SIP) wanda ma’aikatar ke gudanarwa da cewar ?arya ce maras makama.
Wasu kafafen ya?a labarai sun kuma ruwaito gwamnan ya na fa?in cewa “cin hanci da rashawa ya riga ya ruguza shirin tallafin NSIP na Gwamnatin Tarayya, sannan ya ?alubalanci gwamnatin da ta kwaikwayi sabon shirin da gwamnatin sa ta ke aiwatarwa a Jihar Bauchi.
Ya yi maganar ne a wajen taron ?addamar da shiri mai suna ‘?aura Economic Empowerment Programme
