Zaben Gwamna: Bamu Da Dan Takara Sai Uba Sani – Malaman Kaduna

Rahotannin dake shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewar Malaman Addinin Musulunci yau a hudubobin su na juma’a sunce basu da ?an takarar gwamna a Jihar sai Sanata Uba Sani na jam’iyya mai Mulki a za?en dake tafe.

“Mu a Jihar Kaduna Uba Sani za mu yi, mu dubi gaba mu yafe ma Gwamnati koda anyi mana ba daidai ba. Don haka muyi Malam Uba Sani da zuciya ‘daya mu rakashi da addu’a.

A yayin hudubar saMalam Khamis Amisry, Babban Limamin Masallacin Juma’a na Natatu dake kan titin byepass anan garin Kaduna Malamin ya janyo hankalin jama’a akan su za?i Senator Uba Sani na Jami’iyyar APC a za?en Gwamnonin dake tafe.

Ya ?ara da cewar Jihar Kaduna sun san matsayin Uba Sani domin mutumin kirki ne kwarai, kuma munyi amanna da cewar zai kai Jihar ga nasara idan ya zama Gwamna.

Related posts

Leave a Comment