Za Mu Fidda Mutum Miliyan 100 A Talauci Nan Da Shekaru 10 – Buhari

Shugaban ?asa Muhammad Buhari yasha alwashin tabbatar dacewa, muradun tsamo miliyan 100 daga ?angin talauci an cimma shi a shekaru 10 masu zuwa.

Shugaban ?asar ya bayyana haka a jawabin da yiwa ?an kasa na murnar cikar Najeriya 61 da samun ?ancin kai a Villa dake Abuja.

Acewar sa ta la’akari da nasarorin da aka cimmawa a shirye-shirye tallafawa, ya amince da ?arin ?aukar masu amfana da shirin N-Power daga dubu ?ari 500,000 zuwa miliyan 1,000,000, daga cikin haka mutane dubu 510,000 sun fara shirin, a yayinda ake cigaba da za?ar saura mutane dubu ?ari 490,000 wa?anda zasu amfana da shirin wanda yake gudana a halin yanzu.Buhari

Ya ?ara dacewa, shirin ciyar da ?alibai ?an makaranta wanda aka ?addamar a fa?in jahohi 35 da babban birnin tarayya Abuja, an ?auki sama da mata dubu 103,000 da aka ?auka, domin dafa abinci a ?ar?ashin shirin, a yayinda kimanin yara miliyan 10 ake ciyar wa a fa?in ?asar.

Shugaba ya kuma bayyana cewa ya bada umarnin a ?ara yawan mutanen da ake baiwa ku?a?en tallafi ya zuwa miliyan 1.

Related posts

Leave a Comment