‘Yan Majalisa Sun Bukaci A Mayar Da Wa’adin Shugaban Kasa Da Gwamnoni Shekaru Shida-Shida

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa wasu gungun ?an majalisar wakilai na neman a sauya kundin tsarin mulkin kasar na 1999 domin share fagen zaben shugaban kasa a tsakanin shiyyoyi shida na kasar nan.

Suna kuma son a yi wa Kundin Tsarin Mulki gyara domin ya tanadi “wa’adi guda na shekaru shida na shugaban kasa da Gwamnonin Tarayyar Najeriya.

Da ya ke jawabi a madadin yan majalisar a yau Litinin a Abuja, mamba mai wakiltar mazabar Ideato South/Ideato North, Jihar Imo, Ikenga Ugochinyere, ya ce, “Raguwar kashe kudade da almubazzaranci da gwamnati ke yi, da nagarta a harkokin mulki, da zaman lafiyar kasa ta hanyar samar da zangon mulki daya na wa’adin shekaru shida na Shugaban kasa da Gwamnoni, zai taimaka matuka wajen rage tsadar kayayyaki.”

Ga Wa?anda Suka ?auki Nauyin Kai kudirin da ya kasa su sansu

Hon. (Barr.) Ikeagwuonu Ugochinyere (Ikenga Imo)
Hon. Abdullmaleek Danga
Hon. Aliyu Mustapha
Hon. Francis Waive
Hon. Zakari Dauda Nyampa
Hon. Abdulla Muhammed
Hon. Abiante Awaji-Inombek Dagomie
Hon. Ghali Tijani Mustapha
Hon. Chinedu Emeka
Hon. Emmanuel Ukpong-Udo
Hon. Chinwe Maureen Gwacham
Hon. Boma Goodhead
Hon. Matthew Nwogu
Hon. Onobun Marcus Iziegbeaya
Hon. Obinna Aguocha

Related posts

Leave a Comment