Shure-Shure Boko Haram Suke Yi – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar wa ?an Najeriya cewa daga yanzu saura kiris a gama da Boko Haram kwata-kwata a jihar Barno da yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya.

Idan ba a manta ba Jim ?adan kafin saukar jirgin saman shugaba Muhammadu Buhari, mahara da ake zaton ?an Boko Haram ?angaren ISWAP ne suka yi wa garin Maiduguri ruwan bamabamai.

Duka unguwannin da bamabaman suka dira akan su na kusa da filin jirgin saman Maiduguri.

Unguwannin da abin ya shafa sun ha?a da unguwar Ayafe, Ajilari Cross, Moromti rukunin gidajena Legacy Housing estate dake Bulumkutu duk a cikin Maiduguri.

Related posts

Leave a Comment