Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Shugaban?asa Bola Ahmed Tinubu ya mi?a gaisuwar ban girma ga al’ummar musulmi dangane da bukukuwan ?aramar Sallah
Shugaban ya mi?a sakon Gaisuwarsa ga al’ummar Musulmi a Najeriya da ma Duniya baki ?aya, Yana mai addu’ar Allah Ya saka musu da addu’o’insu da sadaukarwar da suka yi a tsawon lokaci da suka ?auka suna azumin Ramadana.
Shugaba Tinubu ya Bu?aci Dukkan ‘yan ?asar dasu ha?a kai su sake sadaukar da kansu ga aikin Gina ?asa.
A hannu guda kuma rundunar tsaro ta farin kaya DSS ta shawarci jama’a da su sanya lura a filayen idi a yayin gudanar da Ibadah.
