Shugaban Kasa Ya Kaddamar Da Tsarin Karbar Bashin Kayayyaki Ga ‘Yan Najeriya

images 2024 03 14T070645.613

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Shugaban ?asa Bola Tinubu ya ?addamar da kashin farko na tsarin kar?ar bashin kaya ga ?an ?asar.

Bayanin hakan na ?unshe cikin sanarwar da mai bai wa shugaban shawara kan ya?a labarai, Ajuri Ngelale ya fitar.

Tsarin zai bai wa al’umma damar inganta rayuwarsu ta hanyar samun bashin kayyaki inda za su ri?a biya sannu a hankali tsawon lokaci.

Da tsarin, jama’a na iya sayen gidaje da motoci da samun ilimi da kiwon lafiya ta hanyar bashi, inda za su biya daga baya.

Shugaba Tinubu na ganin ya kamata duk wani ?an Najeriya ya samu damar more rayuwa ta tsarin kar?ar bashi da zai taka rawa sosai wajen cimma wannan ?udurin.

Tsarin wanda ha?in gwiwa ne tsakanin cibiyoyin hada-hadar ku?i da ?ungiyoyin tsumi da tanadi a fa?in duniya, zai fa?a?a damarmakin mai saye na samun kaya a kan bashi.

Related posts

Leave a Comment