Najeriya Za Ta Taimaki Sudan Ta Kudu A Yaki Da ‘Yan Bindiga

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugaban ?asa Muhammadu Buhari ya yi al?awarin taimaka wa ?asar Sudan ta Kudu a ya?i da ‘yan bindiga da kuma ha?in kan ?asar.

Buhari ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin da yake kar?ar ba?uncin wakilin Shugaban Sudan ta Kudu Salva Kiir a fadar shugaban ?asa da ke Abuja.

“Za mu duba halin da kuke ciki don ganin yadda za mu taimaka,” inji Buhari cikin wata sanarwa da kakakinsa Femi Adesina ya fitar.

Wakilin na musamman ya yi wa Buhari bayani kan yadda wata ?ungiyar masu ta da ?ayar baya “kamar Boko Haram ta aikata kashe-kashe da wula?anta jama’a da lalata dukiyoyi.

Sanarwar ta ?ara da cewa daga baya kuma ya nemi “ha?in gwiwa kan tsaro, musamman ba wa dakaru horo tun da kuna da ?warewa kan wannan lamari”.

Related posts

Leave a Comment