Wa’adin da hukumar da ke kula da harkokin sadarwa ta Najeriya wato NCC ta ?iba domin rajistar layin waya da lambar shaidar zama ?an ?asa ta NIN ya kusan cika.
NCC ta tunatar da ?an Najeriya a shafinta na Twitter cewa ranar shida ga watan Mayu wa’adin da ta bayar zai cika.
Rajistar ta shafi masu amfani da layukansu sadarwa su bayar da sahihiyar lambar shaidarsu ta NIN domin ha?a ta da layinsu.
Kuma duk layin wayar da ba a yi wa rajista ba da lambar NINza a rufe shi.
