Kuskure Ne Ba Qatar Damar Daukar Bakuncin Gasar Cin Kofin Duniya – Tsohon Shugaban FIFA

Tsohon shugaban hukumar ?wallon ?afa ta duniya FIFA ya ce an yi kuskure da aka bai wa Qatar damar kar?ar bakuncin gasar cin Kofin Duniya.

Sepp Blatter wanda ya shugabanci hukumar FIFA lokacin da aka ?auki matakin a 2010, ya bayyana cewa an yi wa hukumar matsin lamba kuma da alama ku?i ya yi tasiri wajen yanke shawarar.

Ana zargin Qatar da cin hanci da kuma cin zarafin ma’aikata a wuraren gine-gine.

An kuma soki ?asar kan yadda take tafiyar da al’amuran masu ra’ayin auren jinsi.

Related posts

Leave a Comment