Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Sace Shugaban APC

Wasu ?an bindiga sun sace shugaban jam’iyyar APC na maza?ar ?antankari A da ke ?aramar hukumar ?andume a jihar Katsina.

Mazauna garin sun ce an sace shugaban jam’iyyar ne tare da wata mata da ?an kishiyarta.

?an bindigar sun shiga garin ne da daren ranar Alhamis suka sace shugaban jam’iyyar Alhaji Shafiu ?antankari da sauran mutanen biyu.

Har ya zuwa lokacin ha?a wannan labari, rundunar ?an sandan jihar Katsina bata ce komai ba a kan batun ba.

Related posts

Leave a Comment