Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Watsa Shahararren Shirin Nan Mai Farin Jini Da ?wararrun ?an Jarida Kan Tattauna Muhimman Batutuwa Da Suka Shafi Kasa Na Idon Mikiya.
Majiyarmu ta nakalto Cewa Shugabannin Gudanarwar Kamfanin Vision Fm Ta Sanar Da Hakan Ta Hannun Shugaban Sashen Gudanarwar Kamfanin, Malam Shu’aibu Mungadi Kuma Sun Baiwa Masu Sauraren Shirin Da Ake Yi Said Ukku A Sati.
Shirin Mai Tsawon Minti 45 Ana Yin Sharhi Kan Lamurra Yau Da Kullum A Ranar Litinin Da Laraba Da Kuma Alhamis. Ana Shirya Shi A Helkwatar Kamfanin Vision Fm Dake Abuja Kuma Ana Sanya Shi A Gidajen Radiyon Vision Na Katsina Da Kaduna Da Sokoto Da Birnin Kebbi Da Gombe Da Kano Da Kuma Unity Fm Dake Jos.
