Da Dumi-Dumi: Bashir Tofa Ya Rasu

Tsohon ?an takarar shugaban ?asa a jam’iyar NRC, Alhaji Bashir Tofa ya rasu.

Wata majiya da ga iyalan mamacin ta ce ya rasu ne da asubar yau Litinin bayan gajeriyar rashin lafiya.

Daily Nigerian Hausa ta tuna cewa a makon da ya gabata ne dai a ka fara ra?e-ra?in cewa Tofa ya rasu, in da dangin sa su ka tabbatar da cewa bai rasu ba, amma bashi da lafiya.

?arin bayani na nan tafe…

Related posts

Leave a Comment