Da ?umi-?umi: An Na?a Sanusi Halifan Tijjaniya

Khalifa Sheikh Mahi Inyass Ya Nada Sarkin Kano Muhammadu Sunusi || Halifan Tijjaniyya A Najeriya

A daren yau Khalifa Sheikh Mahi Inyass ya bayyana nadin Halifancin Muhammadu Sunusi ||. Ga jawabin nadin kamar yanda aka wallafa a shafin Facebook na Khalifa Sheikh Mahi Inyass RTA

?????? ?????? ?????? ??????? ??? ??? ???? ?????? ?????? ?????? ?? ?????? ????????? ??? ??? ??????? ????? ?????? ????? ???? ?????? ??????? ???? ??? ???? ???? ?????? ???? ????? ?????? ????? ????? ???????? ????? ?? ???????.

???? ??? ?????? ??????? ????? ?????? ?????? ???? ?? ????? ??? ???? ???????? ??????? ??? ????? ?? ???? ??? ??? ??? ??????? ????.

?????? ????? ??????? ??? ??????

Fassara jawabin :

Muna sanr da kowa, kuma duk mai kira yayi kira cewa ma’abocin kullawa da warwarewa da zartarwa a cikin sha’anin faidhar tijjaniyya, wanda shine Khalifa Sheikh Mahi Inyass RTA ya nada tsohon sarkin Kano Muhammadu Sunusi Lamido Sunusi halifan tijjaniyya a Najeriya.

A bisa wannan zartarwar, muna rokon ubangiji cikin kankar da kai da ya karfafe shi bisa daukan wannan nauyin da aka daura masa, kuma ya aiwatar da ita kamar yanda akayi tsammani ko fiye da haka.

Mai jawabi : Abubakar Sirrin Baye Inyass.

Anyi wannan nadin ne a daren yau bayan addu’ar khatmar Alqur’ani da ya gabata a Kaulaha inda Khalifa Muhammadu Sunusi || ya samu halarta.

Related posts

Leave a Comment