‘Yan Bindiga Sun Gayyaci Buhari Zaman Sulhu

A cikin ‘yan watannin nan, ‘yan bindiga suna cigaba da cin karensu babu babbaka a yankin arewacin kasar nan inda suke kai hari tare da yin garkuwa da mutane, da aikata fyade ga Mata da kisa babu gaira babu dalili. Sheikh Dr. Ahmad Gumi, fitaccen malamin addinin Islama ya samu ganawa da wasu ‘yan bindigan a dajikan Zamfara da Kebby inda ya bukaci su ajiye makamansu, su rungumi zaman lafiya da sauran al’ummar ?asa. Sai dai a wata tattaunawa da ya yi da Jaridar Daily Trust, wani dan bindiga da…

Read More

Zargin Sojoji: Dattawan Arewa Sun Nesanta Kansu Da Kalaman Gumi

Wata Kungiyar dattawan Arewa a ranar Laraba sun nesanta kansu daga maganganun kwanan nan da aka alakanta da malamin addinin Musulunci, Sheikh Abubakar Gumi, wanda ya zama jakadan sulhu da ’yan fashi a dazuzzukan da ke fadin jihohin Kaduna, Zamfara, Katsina, da Neja. Jaridar The Punch ta ruwaito cewa a yayin daya daga cikin irin wadannan tarurrukan, ya yi zargin cewa sojoji wadanda ba Musulmi ba sun aiwatar da kisan gilla a wasu garuruwa, lamarin da ya fusata su. “Abin da nake so ku fahimta shi ne, sojojin da ke…

Read More

Da ?umi-?umi: Sojoji Sun ?wato Garin Marte

Rundunar Sojojin Najeriya ta sami nasarar kwato garin Marte dake jihar Borno daga hannun mayakan kungiyar Boko Haram. Sojojin sun kuma sami nasarar hallaka mayakan ISWAP da na Boko Haram da dama yayin artabun tare da lalata makamansu masu dimbin yawa a yankin. Wata majiya daga cikin sojojin ta tabbatarwa da kafar PRNigeria cewa dakarun sojojin sun kuma sami nasarar kwance bama-bamai da sauran abubuwan fashewa da dama kafin su kai ga kwace garin. “Mun kwace garin Marte tun wurin misalin karfe 3:00 na rana kuma yanzu haka mu ke…

Read More

Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Sace Surukar Mangal

‘Yan bindiga sun afka karamar hukumar Matazu ta jihar Katsina inda suka yi garkuwa da surukar babban dan kasuwar nan Alhaji Dahiru Bara’u Mangal. Majiya mai tushe daga iyalan Mangal wadda ta yi magana game da halin da ake ciki ta shaida cewa ‘yan ta’addan sun shiga garin ne da misalin karfe 1:00 na rana, inda kaitsaye suka tafi gidan surukar Alhaji Dahiru Mangal, Hajiya Rabi suka tafi da ita. Majiyar ta kara da cewa ko a kwanaki ma masu garkuwar sun sace mahaifin matar dan ita Hajiya Rabi mai…

Read More

Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Yi Ta’adi A ?aramar Hukumar Sabuwa

A cikin daren Jiya Litinin “yan ta’adda sun shiga unguwar Bako, Kwarawa, Arewaci a gundumar Mai Bakko dake cikin karamar hukumar Sabuwa a jihar Katsina, inda suka ci karensu babu babbaka har suka fice. Wakilin mu ya shaida mana cewa kashe mutane sama da goma, sun yi awon gaba da mutane sama da 30 tare da balle shagunan jama’a da raunata mutanen da ba’asan adadinsu ba har yanzu. A cikin ‘yan kwanakin nan Yan ta’adda sun addabi al’ummar karamar hukumar Sabuwa duk da cewa akwai matsugunnin sojoji a yankin, amma…

Read More

Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Yi Mummunan Ta’adi A ?aramar Hukumar Sabuwa

A cikin daren Jiya Litinin “yan ta’adda sun shiga unguwar Bako, Kwarawa, Arewaci a gundumar Mai Bakko dake cikin karamar hukumar Sabuwa a jihar Katsina, inda suka ci karensu babu babbaka har suka fice. Wakilin mu ya shaida mana cewa kashe mutane sama da goma, sun yi awon gaba da mutane sama da 30 tare da balle shagunan jama’a da raunata mutanen da ba’asan adadinsu ba har yanzu. A cikin ‘yan kwanakin nan Yan ta’adda sun addabi al’ummar karamar hukumar Sabuwa duk da cewa akwai matsugunnin sojoji a yankin, amma…

Read More

Ina Goyon Bayan Sulhu Da ‘Yan Bindiga – Shugaban Matasa

An bayyana cewar ko shakka babu a halin matsalar tsaro da Najeriya ta tsinci kanta a ciki zaman sulhu da ‘yan bindiga shine alheri kuma mafita daga cikin matsalar. Shugaban kungiyar cigaban matasan yankin Arewacin Najeriya Kwamared Kamal Nasiha Funtuwa ya bayyana hakan, a yayin wata tattaunawa da manema labarai da ya yi a garin Kaduna. Kamal Nasiha ya ?ara da cewar kalaman da wasu ke yi na sukar matakin sulhu da ‘yan bindiga kuskure ne babba, domin a tarihin ya?i da sauran fitintinu da Duniya ta yi fama dasu…

Read More

‘Yan Bindigar Dana Ziyarta Basu Da Alaka Da Sace Daliban Kagara – Gumi

Mashahurin Malamin addinin Musuluncin nan mazaunin garin Kaduna Sheikh Dr.Ahmad Gumi, ya ce ‘yan Bindigar da ya hadu da su a jihar Neja sun musanta sa hannu a sace dalibai 27 na Kwalejin Kimiyya ta Gwamnati (GSC), da ke Kagara. Shehin malamin ya kuma ce ba ya cikin tattaunawar sakin daliban, kawai ya hadu da ‘yan Bindigar ne domin wa’azi da da gargadi a garesu yadda zasu nisanci aikata laifi. A ranar Laraba ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari GSC Kagara da ke karamar hukumar Rafi a Neja, inda…

Read More

Matsalar Tsaro: El Rufa’i Ya Yi Wa Atiku Raddi

Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi martani game da shawarar da tsohon mataimakin Shugaban ?asa kuma ?an takarar Shugabancin Kasa na jam’iyyar PDP a za?en 2019 Atiku Abubakar, na kiran da a aika sojoji domin su tsare dalibai a fa?in Najeriya. Malam Nasir El-Rufai ya soki lamirin da shawarar da aka ba gwamnati, ya ce Najeriya ba ta da karfin da za ta iya kai sojoji zuwa kowace makaranta, kamar yadda Atiku ya bukata. Gwamnan ya bayyana haka ne a wata tattaunawa da akayi dashi, inda aka yi masa…

Read More

Boko Haram Ta Datse Kawunan ‘Yan Gudun Hijira Biyar

Akalla ‘yan gudun hijira 5 ne suka rasa ransu ta hanyar yankan rago, sannan wasu uku suka bace yayin da mayakan Boko Haram suka kai hari kan masu saran itace a Karamar Hukumar Damboa da ke Jihar Borno. ‘Yan gudun hijirar sun fita neman itacen da za su yi amfani da shi ne yayin da lamarin ya ritsa da su a ranar Lahadi. Wani dan banga a garin na Damboa, wanda ya bukaci a sakaya sunansa, ya tabbatar da faruwar lamarin. “Mun samu rahoton batan wasu daga cikin ‘yan gudun…

Read More

Borno: An Yi Kare Jini Biri Jini Tsakanin Boko Haram Da ISWAP

Wata kafa da ke nuna goyon baya ga kungiyar al-Qaeda ta ba da rahoton cewa ?ungiyoyin ta’adda da ke hamayya da juna sun gwabza fa?a a Najeriya kuma wani ?azamin fa?a ya ?arke tsakanin shugabbanin IS a Somalia. Kafar Thabat ta wallafa labari a mujallarta ta mako mako a kafar RocketChat da ta saba turo labarai game da rikicin. Ta ce mayakan IS sun gwabza fa?an ne a ?auyen Sunawa da ke kan iyakar Najeriya da Nijar. Kuma rikicin ya ?arke ne bayan maya?an IS sun sace mata da dama…

Read More

Bauchi: An Dam?e Matashin Da Ke Tsafi Da Mutane

Rundunar ‘Yan’sanda na Jihar Bauchi sun sanar da kama wani matashi dan Shekarar 28 da haihuwa mai suna Rufa’i Yunusa dake kauyen Rumbu a karamar hukumar Ningi da zargin kashe yara guda hudu masu kananan Shekaru 2 zuwa 4 don yin tsafi dasu. Rundunar Yan’sandan ta ce sun kamashi ne biyo bayan sumame a ranar Laraba da ta wuce, wanda jami’an sukayi a kauyen bayan mutanen garin sunyi karar shi a chaji ofis na garin. Kakakin rundunar Yan’sanda na Jihar Bauchin SP. Mohammed Wakil, ya tabbatar ma da manema labarai…

Read More

Shugaban Dakarun Soji Ya Ba Sojoji Awa 48 Su Kwato Garin Marte

Babban Hafsan sojin Nijeriya Manjo-Janar Ibrahim Attahiru ya umarci rundunar sojojin ‘Operation Lafiya Dole’ da su tabbatar sun kwato garin Marte wanda ‘ya’yan kungiyar Boko Haram suka kwace a hannun sojojin a ranar Juma’a. Manjo Attahiru ya ba rundunar sojin wa’adin awanni 44 su tabbatar sun kwato kauyen a hannun ‘yan Boko Haram. Attahiru ya kuma umarci rundunar sojin da su tabbatar da ingantaccen tsaro a kauyukan da suka yi mahada da garin na Marte, kamar su Kirenowa, kirta, Wulgo, Chikingudo da duk suke cikin karamar hukumar Ngala a jihar…

Read More

Neja: Sun Nutse Ruwa A Yun?urin Tsere Wa ‘Yan Bindiga

Wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun kaddamar da hari a Karamar Hukumar Shiroro ta jihar Neja. Wani mazaunin yankin ya tabbatarwa da Aminiya cewa an yi awon gaba da mata da kananan yara da dama a harin da aka kai yankin Gurmana a Karamar Hukumar ranar Asabar. Da yake tabbatar da harin, wani shugaba a Kungiyar Matasa ta Garin Shiroro, Sani Abubakar Yusuf Kokki ya ce wasu daga cikin wadanda harin ya ritsa da su da suka yi kokarin tserewa sun nitse a kogin Kaduna. Ya ce ‘yan bindigar…

Read More

Da ?umi-?umi: Jirgin Saman Soji Yayi Hatsari A Abuja

Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na cewa wani jirgin sama na sojoji ya yi hatsari kusa da filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe da ke Abuja. Majiyar mu ta bayyana cewa dukkanin fasinjoji da matukan jirgin sun mutu a hadarin. Da yake tabbatar da faruwar lamarin, a shafukansa na intanet, Ministan Sufurin Saman Nijeriya Sanata Hadi Sirika, ya ce jirgin kirar King Air mai lamba 350 ya fado ne a kan titin jirgin saman Abuja yayin da suke kan hanyarsu ta zuwa garin Minna, saboda matsala da injinsa ya samu.…

Read More

Rikicin ?illiri: Izala Ta ?alubalanci Jami’an Tsaro Su Hana Kona Masallatai

Shugaban kungiyar wa’azin musulunci ta IZALA Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, yayi kira ga jami’an tsaro, musamman hukumar ‘yan sanda, da suyi gaggawar hana kiristoci kona masallatai da dukiyoyin su a garin Billiri dake jihar Gombe. Shehin Malamin yace,abun takaici ne kwarai, akan batun nada sabon sarki wanda ba’a kai ga sanarwan ba, amma haka al’ummar kiristoci na Garin Billiri suka fito sukayi ta kona masallatai da dukiyoyin al’umnar musulmi ba gaira babu dalili. Sheikh Bala Lau yace idan an bibiyi tarihin sarautar billiri, musulmi sukayi shekaru dari da uku…

Read More

Kisa Ne Maganin ‘Yan Bindiga Ba Sulhu Ba – El Rufa’i

Gwamnan Jihar Kaduna Nasiru El Rufa’i ya sake jaddada matsayarsa kan cece kucen da ake yi na yin afuwa ga ‘yan Bindiga inda ya ce masu wannan tunani suna da karancin hangen nesa babu wata hikima ko tasiri na yin sulhu da ‘yan Bindiga.“Mu kashe su kawai, idan ya so wa?anda suka rage sai mu duba yiwuwar kar?ar tubansu”. El-Rufai ya yi wa?annan batutuwa ne yayin wani taron tattaunawa da aka gudanar ranar Juma’a, 19 ga Fabarairun 20121 kan makomar Najeriya mai taken The Fierce Urgency of Now: Tactics and…

Read More

Gombe: An Sanya Dokar Hana Zirga-Zirga A ?illiri

Gwamnatin jihar Gombe ta sa dokar hana fita ta awa 24 a ?aramar hukumar Billiri ta jihar saboda rikicin da ya ?arke a garin na Billiri bisa na?a sabon sarki. A lokacin da yake magana da manema labarai ran Juma’a Sakataren gwamnati Farfesa Njodi ya ce an sa dokar ne don tabbatar da tsaro da zaman lafiya. Farfesa Njodi ya ce gwamnati a shirye take ta kare rayuka da dukiyoyi. “Gwamnati ta dakatar da gudanar da duk wasu taruka a Billiri kuma an bai wa duka hukumomin tsaro umarnin tabbatar…

Read More

Neja: Gwamnati Ta Bu?aci Sulhu Da ‘Yan Bindiga

Sakataren gwamnatin jihar Neja, Ahmed Ibrahim Matane ya yi kira ga ‘yan bindiga da su rungumi tattaunawa, sulhu sannan kuma su ajiye makamansu, domin rungumar zaman lafiya. Sakataren jihar wanda ya raka malamin addinin Musulunci da ke Kaduna, Sheikh Ahmed Abubakar Gumi don ganawa da ‘yan bindigann ya bayyana cewa gwamnati a shirye take ta tattauna da su, domin neman maslaha. Kamar dai yadda ‘yan fashin suka ba da sharadin zama lafiya a jihar sun ce akwai bukatar gwamnati ta saki mutanensu da ke hannun jami’an tsaro. Matane ya yi…

Read More

Katsina: ‘Yan Bindiga Sun Yi Gaba Da Mata 17 Masu Goyo

Rahotanni daga yankin ?aramar Hukumar Faskari ta Jihar Katsina na bayyana cewar wasu ‘yan Bindiga ?auke da makamai sun yi awon gaba da wasu Mata 17 masu goyo cikin dokar daji. Shaidun gani da ido sun bayyana cewar ‘yan Bindigar sun ?auke Matan ne a daidai lokacin da matan ke kan hanya zuwa bikin aure daga unguwar Rimi zuwa garin maigora. Rahotanni sun bayyana cewar dukkanin matan 17 na ?auke da goyon jarirai a bayan su, kuma a hakan ‘yan Bindigar suka iza ?eyar su cikin kungurmin daji. Yankin ?aramar…

Read More