Gwamnatin Jihar Yobe ?ar?ashin jagorancin Gwamnan jihar Mai Mala Buni ta ba da umarnin rufe dukkan makarantun kwana a fadin kananan hukumomi 17 na jihar nan take ba tare da ?ata lokaci ba. Duk da cewa jami’an jihar basu bayyana dalilin rufe makarantun ba, amma an fahimci cewa umurnin ba zai rasa nasaba da sace dalibai ba a jihohin Zamfara da Neja. Wata majiya a daya daga cikin makarantun ta bayyana cewa umarnin rufe makarantun ya isa gare su da safiyar ranar Lahadi kamar yadda majiyarmu ta Daily Trust ta…
Read MoreCategory: Tsaro
Tsaro
Kaduna: Harin ‘Yan Bindiga Ya Hallaka Mutane Bakwai
Gwamnatin Jihar Kaduna ?ar?ashin jagorancin Gwamnan jihar Malam Nasiru Ahmad El Rufa’i a ranar Lahadi ta bayyana cewar wasu ‘yan bindiga sun halaka mutane bakwai a sassa daban-daban a jihar. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na Jihar Samuel Aruwan ya tabbatar da hakan cikin wata sanarwa da ya raba wa manema labarai a ranar Lahadi a Kaduna. Aruwan ya ?ara da cewar “Cikin bakin ciki, jami’an tsaro sun bada rahoton cewa ‘yan bindiga sun kai wa wasu mutane hari a kauyen Kajinjiri da ke karamar hukumar Igabi inda suka…
Read MoreZan Kafa Jamhuriyar Ododuwa Kafin 2023 – Igboho
Fitaccen dan gwagwarmayar nan na ?asar Yarbawa, Sunday Adeyemo, ya fara tsokano kafa Jamhuriyar Oduduwa, yana barazanar kawar da ‘yan siyasar Yarbawa da zasu ki mara wa shirin nasa baya kafin 2023. A wani faifan bidiyo da PRNigeria ta samu kuma aka fassara, Mista Igboho yayin da yake zantawa da shugabannin Yarbawa da matasa, ya ja kunnen ‘yan siyasan kan rashin nuna damuwar su ga Jamhuriyar Oduduwa. A cewarsa, bai kamata ‘yan siyasar Yarbawa su yi ihun neman shugabanci na 2023 a wannan lokacin ba, sai dai su kasance a…
Read MoreKano: An Sanya Ranar Mu?abala Tsakanin AbdulJabbar Da Malamai
Rahotanni daga jihar Kano na bayyana cewar gwamnatin Jihar ?ar?ashin jagorancin Gwamnan Jihar Dr. Abdullahi Umar Ganduje ta sanya ranar da za’a fafata mu?abala tsakanin Abduljabbar da Malaman Kano, domin kawo karshen tataburzar dake faruwa a tsakanin su. Fadar Gwamnatin Jihar Kano da ke ta tabbatar wa da BBC cewa ranar Lahadi, 7 ga watan Maris aka shirya fafata mu?abalar tsakanin Sheikh Abduljabbar da malaman Jihar. Kwamishinan Ya?a Labarai ya ce sun shirya tsaf domin gudanar da mu?abalar. Shi ma Kwamishinan Harkokin Addini Dr. Muhammad Tahir ya tabbatar da BBC…
Read MoreDSS Ne Suka Kama Yaron Wajena – Tanko Yakasai
Mahaifin Salihu Tanko korarrren Hadimin Gwamnan Kano Ganduje Alhaji Tanko Yakasai, ya tabbatar wa manema labarai cewa ba garkuwa da dan sa aka yi ba, jami’an tsaro na farin kaya ne, SSS suka arce da shi Abuja. Tanko Yakasai ya kara da cewar babu kokwanto ko shakka a cikin maganar da ya keyi, dalili kuwa sun yi bankwana da ?an nashi lokacin da ya shaida mishi zai tafi ya yi aski, kwatsam sai ga wannan labarin na cewar wai wasu mutane sun yi gaba da shi. Dattijo Yakasai ya cigaba…
Read MoreNeja: ?aliban Kagara Sun Isa Fadar Gwamnati
A safiyar ranar Asabar ne aka tabbatar da sako daliban Makarantar Sakandare ta Kagara dake yankin ?aramar Hukumar Rafi ta Jihar Neja daga hannun ‘yan bindigan da suka sace su. Sakatariyar yada labaran gwamnan jihar, Mary Noel Berje, ta bayyana cewa gwamnan ya karbi bakuncinsu a gidan gwamnatin jihar dake, Minna. Ta bayyana hakan a jawabin da ta saki ranar Asabar a shafinta na Facebook. A cewarta, gwamna Bello ya godewa Allah bisa nasarar cetosu daga hannun miyagun. Ya shawarci daliban kada su gajiya wajen neman ilimi kuma su dauki…
Read MoreHarin Jange?e: Akwai Mata Cikin ‘Yan Bindigar Da Suka Kai Hari
Wasu daga cikin Daliban Sakandiren Jangebe da suka tsallake rijiya da baya, sun ce har da mata a cikin gungun ’yan bindigar da suka kai hari makarantar a daren Juma’a. Wata daga cikinsu mai suna Madina Hamisu Kawaye, ta ce tana tsaka da sharar bacci wata mata rike da bindiga ta tashe ta. “Ina cikin bacci wata mata sanya da bakaken kaya ta farkar dani ta hanyar buga bindigarta a jikin gadajen da muke kwance.” “Na farka a gigice, sai na lura dukkanin ’yan dakin namu an kora su waje…
Read MoreNeja: An Sako ?aliban Makarantar Kagara
Labari da ke shigo mana yanzu daga Minna babban jihar Neja shine na sako wadanda aka yi garkuwa da su a makarantar sakandaren Kagara. Amma kuma sakatariyar yada labarai ta jihar ta ce akwai wasu kalubale don haka bai kamata a fara murna ba tukuna a jira komai ya kammala tukuna. An sako su a sa’o’in farko na safiyar ranar Asabar ?in amma a yanzu suna kan hanyarsu ta zuwa Minna babban birnin jihar Neja cikin kulawar jami’an tsaro. Majiya mai karfi ta sanar da cewa a halin yanzu wadanda…
Read MoreDa ?umi-?umi: An Sako ?aliban Kagara

Read MoreKano: Hadimin Ganduje Ya Yi ?atan Dabo
Da sanyin safiyar yau Asabar mutane sun fara boren #FreeDawisu a shafin sadarwar zamani ta Twitter, wata majiya ta shaida mana cewar wannan bore ya biyo bayan batan dabo da Salihu Tanko Yakasai ya yi. Majiyoyi sun bayyana cewar Salihu ya bace ne jiya bayan wasu rubuce rubucen da ya yi akan satar mutane dake cigaba da durkusar da yankin arewacin ?asarnan. Wasu bayanai na bayyana cewar hukumar DSS ne ta yi awon gaba da shi, sakamakon rubuce-rubucen nashi da ake gani suna da nasaba da harkar tsaro. Sai dai…
Read MoreSatar Dalibai: Ganduje Ya Bi Sahu Wajen Kulle Makarantu
Gwamnatin jihar Kano ?ar?ashin jagorancin Gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje ta sanar da rufe makarantun kwana 10 a sassan jihar nan take biyo bayan sace yan matan makarantar GGSS Jangebe a jihar Zamfara da ‘ yan bindiga suka yi. Kwamishinan Ilimi na jihar Kano Muhammad Kiru ya ce gwamnatin ta cimma matsayin ne bayan nazari da bita kan abubuwan da ke faruwa a jihohin da ke makawabtaka da ita inda ake sace ?aruruwan dalibai. A cewarsa, rashin tsaron ne ya tilastawa gwamnatin jihar daukar matakin domin kare lafiya yaran. Ya…
Read MoreZamfara: Matawalle Ya Bada Umarnin Rufe Makarantun Kwana
Gwamnatin jihar Zamfara ?ar?ashin jagorancin Gwamnan jihar Muhammadu Bello Matawallen Maradun, ta bada umurnin rufe dukkan makarantun kwana dake jihar gaba daya, ba tare da wani ?ata lokaci ba. Gwamna Bello Matawalle ya ?auki matakin yin hakan ne sakamakon sace ?aruruwan dalibai Mata na makarantar sakandaren GGSS Jangebe da aka sace a karamar hukumar Talata Mafara dake jihar. Gwamnan ya bayyana hakan a jawabin da ya fitar da yammacin Juma’a a Gusau, babban birnin jihar ta Zamfara dangane da iftila’in. Matawalle ya jaddada cewa zai cigaba da shirin yin afuwa…
Read MoreZamfara: Ba ‘Yan Bindigar Dana Gani Bane Suka Sace ‘Yan Mata – Gumi
Malamin addinin musulunci Sheikh Ahmad Gumi ya ce ba yan bindigan da ya gana da su a dajin Zamfara bane suka sace yan matan makaranta a jihar. The Nation ta ruwaito cewa yan bindigan sun afka makarantan Gwamnati na Jangebe a karamar hukumar Talata Mafara misalin karfe daya na daren Alhamis inda suka sace dalibai mata fiye da 300. ”Kwamishinan tsaro da harkokin gida na Zamfara, Alhaji Abubakar Dauran ya tabbatar wa kamfanin dillancin labarai, NAN, sace yan matan amma bai tabbatar da adadin wadanda aka sace din ba. Gumi,…

Read MoreArewa Na Fuskantar Ya?in ?are Dangi – ?ungiyoyin Arewa
An bayyana cewar yankin Arewacin Najeriya na fuskantar barazana ta ?arkewar mummunan ya?in na kare dangi, sakamakon yadda al’amurra a kullum suke ?ara samun koma baya. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar sanarwa da Gamayyar kungiyoyin Arewacin Najeriya suka fitar ?ar?ashin jagorancin Shugaban Gamayyar Nastura Ashir Sherif kuma aka rarraba ta ga manema labarai a birnin tarayya Abuja. Kungiyoyin sun bayyana cewar halin da ‘yan Arewa ke ciki na kisa da musgunawa a ko’ina a fa?in kasar abin takaici ne.inda suka bada misalin da muggan kalamai da…
Read MoreArewa Na Fuskantar Ya?in ?are Dangi – Gamayyar Kungiyoyin Arewa

Read MoreTu’ammali Da Kwayoyi Na Taka Rawa Wajen Tabarbarewar Tsaro – Marwa
Shugaban hukumar yaki da fatauci da ta’amulli da miyagun kwayoyi, NDLEA, Birgediya Janar Mohammed Buba Marwa (mai murabus) a ranar Alhamis, ya koka gami da yin gargadi kan karuwar ta’amulli da miyagun kwayoyi a Nijeriya, da rawar da hakan ke takawa wajen gurbatar tsaro. A cewarsa, masu garkuwa da mutane da sauran bata gari sun fara neman a biya su fansa da miyagun kwayoyi a maimakon kudi kafin su sako wadanda suka sace, wanda hakan babbar barazana ce ga harkar tsaro. Sanarwar da kakakin NDLEA, Femi Babafemi ya fitar ta…

Read MoreKatsina: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 20
Da yammacin jiya Laraba ne, ‘yan bindiga dauke da manyan bindigogi suka kai harin a kauyukan Maradi da Fan Dogari da Damawa da Cikawa da Suda da Gayuna da ke gundumar Wurma a karamar hukumar Kurfi ta jihar Katsina, inda suka kashe sama da mutane ashirin har lahira tare da kona gidaje da dama a garuruwa. Majiyarmu ta shaida mata cewa ‘yan bindigar sun shigo wadannan garuruwa masu makwabtaka da juna da marece jiya Talata, bisa babura da bindigogi, sama da dari, inda suka fara harbe-harbe kan mai uwa-da-wabi, duk…
Read More