Bada?alar EFCC: Na Amince A Gudanar Da Bincike A Kaina – Osinbajo

Mataimakin shugaban Nijeriya farfesa Yemi Osinbajo ya bukaci Sufeto Janar na ‘yan sandan kasar da ya kaddamar da bincike kan zargin da ake yi masa na karbar kudade daga tsohon shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC Ibrahim Magu. Lauyan Osinbajo, Taiwo Osipitan ya bayyana zargin a matsayin yarfe da yunkurin bata wa mataimakin shugaban kasar suna, kamar yadda wasu kafofin yada labarai suka rawaito. Tuni wannan zargi ya mamaye Najeriya tun bayan tube Magu daga kujerarsa wanda kuma aka kaddamar da bincike kan ayyukansa. Wata kafar yada…

Read More

Bada?alar EFCC: Na Amince A Gudanar Da Bincike A Kaina – Osinbajo

Mataimakin shugaban Nijeriya farfesa Yemi Osinbajo ya bukaci Sufeto Janar na ‘yan sandan kasar da ya kaddamar da bincike kan zargin da ake yi masa na karbar kudade daga tsohon shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC Ibrahim Magu. Lauyan Osinbajo, Taiwo Osipitan ya bayyana zargin a matsayin yarfe da yunkurin bata wa mataimakin shugaban kasar suna, kamar yadda wasu kafofin yada labarai suka rawaito. Tuni wannan zargi ya mamaye Najeriya tun bayan tube Magu daga kujerarsa wanda kuma aka kaddamar da bincike kan ayyukansa. Wata kafar yada…

Read More

Ta’asar Da Ake Zargin Magu Da Tafkawa

Duk da cewa hukumar DSS ta musanta rahoton cewa ta damke mukaddashin shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC, na tsare a ofishin yan sanda kuma a nan ya kwana. Da misalin karfe 10:15 na dare bayan kwamitin binciken fadar shugaban ta kammala yiwa Ibrahim Magu tambayoyi, jami’an yan sandan sun yi awon gaba da shi ne daga fadar shugaban kasa. Ga wasu daga cikin tuhume-tuhume da ake yiwa Ibrahim Magu kamar haka: Tufka da warwara wajen lissafin kudaden da EFCC ta kwato hannun…

Read More

EFCC: Muhammad Umar Ya Maye Gurbin Magu

Rahotannin da jaridar muryar ‘yanci ta samu yanzu na cewa fadar shugaban kasa ta maye gurbin Ibrahim Magu da Muhammad Umar. Muhammad shine babban daraktan gudanarwa na hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, kuma shine zai kasance mukaddashin shugaban hukumar kamin daga bisani a nada Wanda zai jagoranci hukumar. Ibrahim Magu ya shafe shekaru 5 yana jagorancin hukumar a matsayin mukaddashin shugaban hukumar. Sai a ‘yan kwanakin nan wasu tuhume tuhume suka taso akan wasu zargin da ministan shari’a ke masa na almundahanar wasu makudan kudade.

Read More

Jami’an Tsaro Sun Yi Wa Gidan Magu Binciken ?wa?waf

Da misalin karfe 7:30 na yammacin Talata, Jam’ian tsaro suka dira gidan shugaban hukumar EFCC da aka dakatar, Ibrahim Magu, inda suka gudanar da bincike. Daya daga cikin masu gadin gidan ya tabbatar wa manema labarai cewa jami’an tsaron sun dira gidan Magu dake Maitama da kuma gidan sa na kan sa dake Karu. Ya kara da cewa bayan sun gama binciken gidan, sako sako, daki dai, kurdi-kurdi sai suka fito suka ba da takarda muka sa hannu. ” Ba su tafi da komai ba.” Fadar shugaban Kasa Muhammadu Buhari…

Read More

Al-Mundahana: Tuhume-Tuhume 10 Da Ake Yi Wa Magu

Duk da cewa hukumar DSS ta musanta rahoton cewa ta damke mukaddashin shugaban hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC, na tsare a ofishin yan sanda kuma a nan ya kwana. Da misalin karfe 10:15 na dare bayan kwamitin binciken fadar shugaban ta kammala yiwa Ibrahim Magu tambayoyi, jami’an yan sandan sun yi awon gaba da shi ne daga fadar shugaban kasa. Ga jerin tuhume-tuhume 10 cikin 22 da ake yiwa Ibrahim Magu Tufka da warwara wajen lissafin kudaden da EFCC ta kwato hannun barayin…

Read More

Mun Baka Mako Biyu Ka Binciki Batun Salwantar Miliyan 300 – SERAP Ga Buhari

?ungiyar nan mai rajin kawo daidaito kan tafiyar da ayyukan gwamnati (SERAP) ta bukaci gwamnatin tarayya da ta binciki zargin batan dabo da wasu kudade da yawansu ya kai Naira miliyan 300 suka yi. Kungiyar ta bukaci Shugaba Muhammadu Buhari da ya umarci ministan shari’a, Abubakar Malami, da hukumomin da ke yaki da cin hanci da rashawa da su binciki zargin cikin kwanaki 14. A cewar kungiyar, kudaden da wani rahoton bin diddigi na ofishin babban akanta na Najeriya ya fitar kan hada-hadar kudade na shekara ta 2017 ya yi…

Read More

CORONA Ce Silar Karbo Bashin Najeriya – Ministar Kudi

A yayin da ake ci gaba da korafe-korafe da bayyana damuwa kan nauyin bashin da ya yi wa Najeriya katutu, gwamnatin tarayya ta yi magana kan larurorin da suke tilasta mata cin bashi. Mun samu cewa, ministar kudi, kasafi da tsare-tsare, Zainab Ahmed, ta bayyana dalilin da ya sa kasar nan ba za ta daina ciwo bashin ba a yanzu. Ministar ta ce a hakinanin gaskiya, annobar korona da kuma karyewar da farashin man fetur ya yi a kasuwar duniya, su ne dalilai biyu da suke tilastawa kasar nan fita…

Read More