Bankin Najeriya Ya Umarci Bankuna Da Sanya Sabbin Naira A Na’urar ATM

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Babban Bankin ?asa CBN ya umarci bankunan ?asar da su daina bayar da sabon ku?i ga kwastomomin da suka shiga cikin banki domin kar?ar ku?i.

A maimakon haka babban bankin ya bu?aci bankunan da su saka sabbin ku?in cikin na’urorinsu na cirar ku?i na ATM.

Domin tabbatar da cewa ku?in ya shiga hannun jama’a gabanin ranar wa’adin 31 ga watan da muke ciki da babban bankin ya saka na daina amfani da tsohon ku?in.

Rahotonni sun ce babban bankin ya umarci bankunan da su gaggauta aiwatar da wannan umarni.

A watan Oktoban da ya gabata ne Babban Bankin Najeriya CBN, ya sanar da matakin sauya fasalin ku?a?en ?asar, tare da umartar mutane da su mayar da tsofaffin kuda?en banki don sauya musu da sababbi.

Related posts

Leave a Comment