Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja wajen gudanar da za?en fidda gwani na jam’iyyar PDP na bayyana cewar ?an takarar shugaban ?asa da ke fafatawa a za?en fitar da gwani na jam’iyyar PDP sun lashi takobin samun nassra.
Da yake jawabi a filin za?en na Eagle Square Atiku Abubakar ya ce PDP a shirye take ta ciyar da Najeriya gaba.
“Wannan taron shi ne na ?arshe a zamanin mulkin APC”, in ji Atiku.
A cikin jawabinsa kuma ?an takara Dr Nwachukwu Anakwenze ya sanar da janye takararsa ta shugaban ?asa.
Tsohon shugaban majalisar dattijai kuma tsohon sakataren gwamnati Anyim Pius Anyim ya ce zai samar da ci gaba a Najeriya tare da ha?a kan ?an ?asa.
Gwamnan Akwa Ibom Udom Gabriel Emmanuel a jawabinsa ya ce ya san matsalolin ?an Najeriya, kuma zai magance su.
