Ba Zan Yi Mulkin Kama Karya A Shugabancina Ba – Shugaba Tinubu

Rahoton dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Sabon shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya ce daga yanzu gwamnatinsa za ta soke batun bayar da tallafin man fetur a ?asar.

Tinubu ya bayyana haka ne a jawabin da ya gabatar, jim ka?an bayan rantsar da shi a matsayin sabon shugaban ?asa.

Tinubu ya ce gwamnatinsa za ta karkata ku?a?en ne zuwa wasu ?angarorin ci gaban ?asa.

Haka nan sabon shugaban ?asar ya ce gwamnatinsa za ta zamo mai tuntu?a da neman shawarwari ba wadda za ta rin?a ?a?aba wa mutane abin da ba su so ba.

Ya ce “Za mu tuntu?a da tattaunawa amma ba za mu yi ?arfa-?arfa ba.”

A cewarsa zai samar da gwamnati ce wadda za ta wakilci al’umma ba wadda za ta yi mulki kawai ba.

Shugaban ya kuma yaba wa tsohon shugaban ?asa Muhammadu Buhari, wanda ya ce ya yi iyakar bakin ?o?arinsa wajen ciyar da ?asa gaba.

Related posts

Leave a Comment