Ba Zan Kammala Mulki Ba Sai Na Kawar Da ‘Yan Ta’adda – Buhari

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Shugaba Buhari ya bayyana masu ta’addanci da ?aukar doka a hannu ta hanyar mallakar makamai ta haramtacciyar hanya, da jefa matsalolin tsaro za su ?an?ana kudarsu.

Buhari ya yi wa?annan kalamai ne a garin Wudil na jihar Kano, a bikin yaye ?alibai ‘yan sanda da ya halarta.

Shugaban ya ce gwamnatinsa, za ta ci gaba da ya?i da munanan a?idu da miyagun mutane, yana mai jan hankali ‘yan sanda kan mayar da hankali a ayyukansu.

Sannan ya jadada bukatar samar da ci gaba a fasaha ko kariya daga hare-haren intanet, sannan ya ce za a tarwatsa ma?iyan kasa.

Shugaban ya sha alwashin ba zai kammala wa’adin mulkin sa ba har sai ya kawar da ‘yan ta’adda a fa?in ?asar.

Related posts

Leave a Comment