Wasanni: Zakaran Wasan Kwallon Kwando Na Duniya Ya Musulunta

Sanannen Tsohon Zakaran Wasan Kwallon Kwando Na Duniya Stephen Jackson Ya Musulunta, Tuni dai Stephen Jackson Ya Fitar da Sanarwa Shigarsa Addinin Musulmci A Shafinsa Na Istagram

An Haifi Stephen Jackson A Birnin Texas Dake Kasar Amurka, Yanzu Haka Yana ada Shekara 42 A Duniya.

Stephen Jackson Ya sha Zamowa Gwarzon Shekara A Fanin Wasan Kwallon Kwando, Ya Taka Leda A Kungiyoyi Irin su New Jersey Nert, Indian Parces, Golden State Warriors, Milwaukee Bucks, Charlotte Bobcats, San Antonio Spurs, Los Angeles da Sauransu.

Musulunci na cigaba da samun kar?uwa da farin jini a kasashen Turai da Amurka, tun bayan harin da aka kai a kasar Amurka a shekarar 2001.

Related posts

Leave a Comment