Fetur A Arewa: ‘Yan Majalisa Sun Fusata Da Yadda Tinubu Ya Yi Watsi Da Aikin Mai Na Bauchi Da Gombe

IMG 20240226 WA0252

Mako ?aya bayan Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta fara gagarimin aikin ha?o ?anyen mai a Jihar Ogun, Majalisar Tarayya ta nemi jin dalilin da ya sa aka dakatar da aikin ha?ar ?anyen man fetur a yankin Kolmani da ke Jihar Gombe da Bauchi.

Related posts

Leave a Comment