Shugaban ?asa Muhammadu Buhari zai tafi Jamhuriyar Nijar domin halartar taron ?olin ?asashen Afika da kuma ?addamar da littafi.
A wata sanarwa da mataimaki na musamman ga shugaban ?asar kan kafofin ya?a labarai Malam Garba Shehu ya fitar ya ce shugaban Buhari zai bar ?asar yau Alhamis domin halartar taron ?oli na ?asashen Afirka kan bun?asa masana’antu da tattalin arziki.
Gabanin fara taron ?olin shugaba Buhari zai halarci taron ?addamar da littafin – da Farfesa John Paden na jami’ar George Mason da ke Amurka – mai taken Muhammdu Buhari: ‘The Challenges of Leadership in Nigeria’.
