Tarayyar Turai Za Ta Aike Wa Ukraine Makamai

?ungiyar Tarayyar Turai ta European Union (EU) ta sanar da cewa za ta fara aika makamai zuwa Ukraine.

Wannan ne karon farko da EU za ta yi hakan a tarihinta.

Da take magana yayin taron manema labarai a yammacin nan, Shugabar Hukumar Turai Ursula von der Leyen ta ce yun?urin na nufin “samun sauyi”.

Ta kuma sanar da wasu jerin takunkumai da aka saka wa Rasha da Belarus, ciki har da hana jiragen ?asar bi ta sararin samaniyar ?asashen ?ungiyar.

Related posts

Leave a Comment