Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar Jam’iyyar APC mai mulki ta sanar da ?age ranar tantance masu takarar shugabancin kasa a karkashin jam’iyyar.
Tun da farko jam’iyyar ta sanya tantancewar ta kasance a ranar Litinin, 23 ga watan Mayu na shekarar 2022.
An ruwaito cewa, jam’iyyar mai mulki za ta bayyana sabuwar ranar da za ta tantance ‘yan takarar nan gaba kadan.
