Sugaban kasa Bola Tinubu ya sake jaddada cewa yana sane da halin matsin rayuwa da ‘yan ?asar ke fama da shi.
Yayin da yake jawabi a wajen bikin ?addamar da aikin titin Guzape Lot II, a Abuja babban birnin ?asar ranar Asabar, shugaba
Tinubu ya ce gwamnatinsa za ta yi duk abin da ya dace domin sau?a?a wa ‘yan ?asar halin matsin rayuwar da suke fuskanta.
“Wannan lokaci ne mawuyaci a ?asarmu,Har yanzu muna ?o?arin saisaita tsarin tattalin arzikin ?asar, domin kawo sau?i da ingantuwar tattalin arzikin ?asarmu,” in ji Shugaba Tinubu.
Shugaban ?asar ya ce kammala aikin titin alama ce ta abin da za a iya yi, ta hanyar abin da ya kira ”kyakkyawan tsari da ha?in kai da kuma aiki tare”.
Shugaban ?asar ya kuma yaba wa ministan Abuja, Nyesom Wike, kan ?o?ari da jajircewar da ya nuna wajen ayyukan wa?anda ke cikin al?awuran da gwamnatin tarayya ta yi wa mazauna birnin Abuja.
”Ha?i?a na yaba maka kan wannan jajircewa da ?o?arin da kake yi wajen kammala ayyuka”, in Shugaban
