?ungiyar ?alibai ta Ha?a??iyar ?ungiyar ?an Arewa, tayi barazanar kulle Birnin Zaria a Jihar Kaduna, sakamakon sace Ma’aikatan ?ananan Hukumomi 13.
Majiyar Jaridar Dimokura?iyya tace an sace su ne a lokacin da suka dawo daga ziyarar ta’aziyya.
An dai bada rahoton cewa an sace su ne a Kidandan ta ?aramar Hukumar Giwa dake Jahar Kaduna a ranar Litinin.CNG
Wata majiya ta tsaro ta nuna cewa Umar Abubakar (Katako) direban mota mai kujeru 18, daya ?auko su, sun sako shi.
Sun umarce shi daya tafi, tare da sanar da ?an uwan wanda lamarin ya shafa cewa sun sace Ma’aikatan.
Yace a rahoton gani da ido, ?an bindiga guda 6, da bindiga ?irar AK-47 sun tsayar da motar tare da sace mutanen ciki, mintuna 45 bayan ta bar ?auyen Kaya.
Ya ?ara dacewa, bayan sunyi bincike tare da tafiya da kayayyakin matafiyan, sun tafi dasu cikin daji
