Kungiyar Kare Muradin Yarabawa Zalla ta Afenifere, ?angaren shugabancin Ayo Adebanjo, ta bayyana cewa ta na goyon bayan fita a yi zanga-zanga kwanaki 10 da ake shirin farawa daga ranar 1 ga Agusta zuwa 10 ga Agusta. Kakakin Ya?a Labaran Afenifere ?angaren Ayo Adebanjo, Falmata Daniel ne ya bayyana cewa za a fita zanga-zanga saboda yadda Shugaba Bola Tinubu ya ?ora tattalin arzikin Najeriya a kan hanyar da ba ta ?ullewa, sai dai ta jefa ?asar nan cikin masifar ra?a?in tsadar rayuwa. Sakataren Ya?a Labarai na Afenifere, Justice Faloye ne…
Read MoreDay: July 27, 2024
Tattalin Arzikin Najeriya Na Kara Bunkasa – Fadar Shugaban Kasa
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar wa ‘yan kasar cewa tattalin arzikin kasar na kan hanyar farfadowa sannu a hankali amma kuma gwamnatinsa za ta kara yin kokarin biyan bukatunsu. A wata ganawa da ya yi da sarakunan gargajiya karkashin jagorancin mai alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar III, da Ooni na Ife, Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi, a fadar gwamnati a yau Alhamis, shugaban ya bayyana matukar damuwarsa da halin da ‘yan kasa ke ciki da yayi alkawarin kara kulawa da bukatunsu. “Na himmatu ga wannan aikin kuma ba zan taba…
Read MoreTsadar Rayuwa: Zanga-Zanga ‘Yancin ‘Yan Najeriya Ne – Kungiyar Farfado Da Arewa
Kungiyar Fafutikar Sake Farfa?o da Arewa ta bayyana goyon bayanta ga shirin zanga-zangar yaki da tsadar rayuwa a Najeriya. Kungiyar Fafutikar Sake Farfa?o da Arewa ta bayyana goyon bayanta ga shirin zanga-zangar yaki da tsadar rayuwa a Najeriya. Kungiyar ta ce tana da yakinin cewa matakin wannan zanga-zanga da ke tafe zai kawo sauyin da ake matukar bu?ata a kasar. Sakataren kungiyar, Dokta Salisu Nani Zigau, ya bayyana cewa dokar kasa ta ba ’yan Najeriya ’yancin yin zanga-zanga, kuma babbar dama ce gare su ta bayyana bukatunsu da neman adalci…
Read MoreTsadar Rayuwa: Wahalar Da Ake Sha Bata Kai Yadda Ake Surutu Ba – APC
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Sakataren APC na ?asa, Surajudeen Basiru, ya bayyana cewa jadawalin ?ididdigar malejin tsadar rayuwa da tsadar kayan abinci a Najeriya, wanda Hukumar NBS ta fitar kwanan nan, akwai ?arin gishiri da zuzuta al?aluma a cikin bayanan. Basiru ya yi wannan furuci ne a ranar Laraba, lokacin da ake tattauna da shi a Gidan Talabijin na Channels. Basiru wanda lauya ne kuma tsohon Sanata, ya yi wannan bayanin daidai lokacin da gwamnatin tarayya ke ta ?o?arin kwantar wa matara hankali…
Read MoreZanga-Zanga: Mun Gano An Gayyato Sojojin Haya Daga Ketare – Shugaban ‘Yan Sanda
Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya shawarci masu shirya zanga-zanga da su sake tunani gabanin fara zanga-zangar. A yayin wani taron manema labarai da ya gudana a Abuja babban birin ?asar a yau Juma’a, Egbetokun ya ce rahotannin sirri sun tabbatar musu sojojin hayar ?asashen ?etare na shirin shiga zanga-zangar. Sai dai shugaban ‘yan sandan bai yi wani ?arin bayani kan zargin shigowar sojojin hayar ?asashen ketare ba cikin zanga-zangar. “Muna bibiyar yadda lamura ke faruwa kan zanga-zangar da take mana barazana, yayin da wasu ?ungiyoyi ke neman…
Read More