An Rufe Rassan Bankin UBA Shidda A Jihar Kaduna

IMG 20240425 WA0037

Hukumar tattara ku?in shiga a jihar Kaduna ta rufe rassa shida na bankin UBA saboda zargin kaucewa biyan harajin naira miliyan 14. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa an kai samamen ne bayan da hukumar gudanar bankin ta gaza mutunta takardun da aka aike masu. Tawagar hukumar, bisa jagorancin sakataren hukumar gudanarwa da mai bai wa hukumar shawara kan shari’a, Barista Aysha Muhammad, ta rufe rassan bankin tare da tallafin jami’an tsaro. Barista Aysha ta ce “bisa sashe na 104 na dokar haraji, hukumar ta samu izinin kotu ta ?wace tare da…

Read More

Tsananin Zafi Ya Hallaka Sama Da Mutum 40 A Jihar Kano

IMG 20240229 WA0298

Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kano na bayyana cewa hukumomia jihar sun fitar da wasu jerin shawarwari ga al’umma kan yadda za su kare kansu daga yanayin da ake ciki na tsanani zafi. Wannan na zuwa ne bayan an samu rahoton ?aruwar zazza?i mai zafi da hukumomin lafiya a jihar suka danganta da ?aruwar yanayin da ka?awar busasshiyar iska. Bayanai na cewa irin wannan yanayi da aka shiga ya haifar da mutuwar mutum fiye da 40 sannan da dama suna cikin mawuyacin hali. Kwamishinan Lafiya Dr Abubakar Labaran Yusuf…

Read More

Dakarun Soji Sun Tarwatsa Sansanin ‘Yan Ta’adda A Jihar Borno

IMG 20240308 WA0095

Dakarun Sojin Najeriya sun ce sun yi wa ma?oyar ‘yan ta’adda lugudan wuta bayan kai hare-hare ta sama a ?ananan hukumomin Damasak da Mobbar na jihar Borno. Wata sanarwa da mai magana da yawun sojin saman Najeriya, Edward Gabkwet ya fitar, ta ce an kai wa ‘yan ta’ddan hari ne ranar Talata 23 ga watan Afrilu. Samamen na ha?in gwiwa tsakanin rundunar Operation Ha?in Kai da sojin saman Najeriya da kuma dakarun MNJTF, ya ragargaji sansanonin ‘yan ta’ddan abin da ya tilasta wa da dama tserewa. Sai dai Gabkwet ya…

Read More

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Kamfanin Jirgin Sama Na Dana

images (17)

Ministan sufurin jiragen sama Festus Keyamo ya umarci hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama, NCAA ta dakatar da kamfanin jirgin sama na Dana. Hakan na zuwa ne kwana ?aya bayan da jirgin kamfanin ya zame daga titin jirginsa a tashar jirgin sama ta Murtala Muhammed da ke Legas. Gidan talabijin na Channels ya ruwaito ministan ya kuma umarci a gudanar da bincike kan kamfanin. Binciken zai shafi dukkan matakan kariya da hanyoyin yin gyara domin tabbatar da cewa kamfanin yana bin umarnin ?a’idojin tafiyar da harkar sufurin jirage. Acikin wata…

Read More

Shugaban Kasa Ya Kaddamar Da Tsarin Karbar Bashin Kayayyaki Ga ‘Yan Najeriya

images 2024 03 14T070645.613

Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Shugaban ?asa Bola Tinubu ya ?addamar da kashin farko na tsarin kar?ar bashin kaya ga ?an ?asar. Bayanin hakan na ?unshe cikin sanarwar da mai bai wa shugaban shawara kan ya?a labarai, Ajuri Ngelale ya fitar. Tsarin zai bai wa al’umma damar inganta rayuwarsu ta hanyar samun bashin kayyaki inda za su ri?a biya sannu a hankali tsawon lokaci. Da tsarin, jama’a na iya sayen gidaje da motoci da samun ilimi da kiwon lafiya ta hanyar bashi, inda za…

Read More