Site icon Muryar 'Yanci

Saudiyya: Sama Da Mutum Miliyan 14 Sun Ziyarci Masallacin Annabi

Rahotannin daga Riyadh Babban Birnin Kasar Saudiyya na bayyana cewar Hukumomi sun ce a?alla masu ibada miliyan 14 suka ziyarci Masallacin Annabi SAW a Madina tun farkon soma azumin watan Ramadan, kamar yadda kamfanin dillacin labaran ?asar ya ruwaito.

Hukumomin sun ce dun ?auki matakai na lafiya sakamakon yawan masu ibadah a bana. Kuma sun ce zuwa yanzu babu ?arkewa wata annoba ko cuta ko wani abin da ke barazana ga lafiya.

Hukumomin sun ce ma’aikata 18,000 ke aikin kula da masu ibadah a Masallacin.

Exit mobile version