Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci a kirkiro wasu karin jihohi ashirin daga cikin takatin da shida da ake da su.
ITAI State (daga Akwa Ibom State)
State status a birnin tarayya FCT
Katagum State daga Bauchi State
Okura State daga Kogi East
Adada State daga Enugu State
Gurara State daga Kaduna South
Ijebu State daga Ogun State
Ibadan State daga Oyo State
Tiga State daga Kano State
Ghari State daga Kano State
Amana State daga Adamawa
Gongola State daga Adamawa
Mambilla State daga Taraba State
Savannah State daga Borno State
Okun state daga Kogi State.
Etiti State daga South East Zone
Orashi State daga Imo da kuma Anambra states
Njaba daga jihar Imo State
Excision of Aba State from Abia State;
Anioma State from Delta State
Torogbene daga Oil River States da Bayelsa Delta da kuma Rivers states
Bayajida State from parts of Katsina, Jigawa, and Zamfara states.
Me za ku ce ?

