Site icon Muryar 'Yanci

Cutar Korona Ta Sake Bulla A Bauchi


Hukumar NCDC da ke ?akile cutuka masu ya?uwa a Najeriya ta ce an samu ?arin mutum 89 da suka kamu da korona a ranar Asabar.

Bauchi ne inda cutar ta fi kama mutane a ranar Asabar inda al?alumman suka bayyana ?arin mutum 26 da suka kamu da cutar.

Cutar ta kuma kama ?arin mutum 17 a Edo da Abuja

Mutum 15 suka kamu a Legas inda cutar ta fi bazuwa a Najeriya.

An kuma samu ?arin mutum 10 da cutar ta kama a jihar Filato, yayin da cutar ta kama mutum hudu a Kaduna.

Exit mobile version