Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Lahadi, daya ga watan Rabi’ul Auwal, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da goma sha takwas ga watan Oktoba, shekarar 2020. Aisha Buhari ta shiga zanga-zangar lumana ta neman gwamnati ta kawo karshen matsalar tsaro a jihohin Arewa. Matasan Arewa na ci gaba da gudanar da zanga-zanga ta lumana a jihohin Arewa, ta neman gwamnati ta kawo karshen kidinafin, da kashe-kashe, da satar dabbobi da sauran matsaloli na tsaro da ke addabar Arewa. Gwamna Zulum na jihar Barno…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Asabar, ashirin da tara ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da goma sha bakwai ga watan Oktoban shekarar 2020. Gwamnatin Tarayya ta umarci dukkan jihohin kasar nan su kafa kwamitocin bincike na shari’a a kan wadanda ‘yan sanda suka ci zarafinsu. Tuni gwamnatin jihar Kaduna ta kafa nata kwamitin, shi kuwa gwamnan jihar Legas Sanwo-Olu, tuni ya fallasa sunayen ‘yan sanda hudu da suka harbi matasan da ke zanga-zangar kawo karshen SARS a Legas. Matasan…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Juma’atu babbar rana, ashirin da takwas ga watan Safar, shekerar 1442 bayan hijirar cikamakakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da goma sha shida ga watan Oktoba, na 2020. Gwamnatin Tarayya da kungiyar malaman jami’a ASUU, sun tashi taron da suka yi jiya baram-baram ba su daidaita ba, amma za su ci gaba da tattaunawar mako mai zuwa. Gamayyar Kungiyoyin Matasan Arewa ta gudanar da tata zanga-zangar ta lumana a kan matsalar tsaro a jihohin Arewa. Sai dai gamayyar ta yi zargin gwamnatin…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barknu da asubahin Alhamis, ashirin da bakwai ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da goma sha biyar ga watan Oktoba, shekarar 2020. Yau ake sa ran shugabanni kungiyar malaman jami’a ta kasa ASUU, za ta tattauna da gwamnatin tarayya, tattaunawar da ake sa ran suna kammalata malaman za su janye yajin aikin da suke kan yi. Yau gamayyar kungiyoyin matasan Arewa za ta wayi gari da zanga-zanga ta lumana shigen ta #ENDSARS a kan matsalar tsaro da ta…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Laraba, ashirin da shida ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da goma sha hudu ga watan Oktoba na shekarar 2020. A karshe dai Gwamnatin Tarayya ta amince yau za ta gwada ingancin tsarin biyan albashi da kungiyar malaman jami’a ASUU ta kera abinta, bayan ta ki amincewa da IPPIS da wasu suka kera ake kokarin kakaba mata. Da ke nuna malaman jami’a sun yi nasara a kan gwagwarmayarsu ta kin amincewa da IPPIS. Shugaban ‘yan…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin talata, ashirin da biyar ga watan Safar, na shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhamad S.A.W. Daidai da goma sha uku ga watan Oktoba, na shekarar 2020. Akwai sabbin harbuwa da kwaronabairos 164 a jihohi da alkaluma kamar haka: Legas 64Abuja 26Inugu 20Kaduna 11Oyo 11Filato 8Ondo 7Anambara 4Nasarawa 4Oshun 3Ebonyi 2Imo 2Binuwai 1Ogun 1 Jimillar da suka harbu 60,430Jimillar da suka warke 51,943Jimillar da ke jinya 7,372Jimillar da suka riga mu gidan gaskiya 1,115 Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bai wa…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin Litinin, ashirin da hudu ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin Annabawa kuma fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da goma sha biyu ga watan Oktioba na shekarar 2020. Hukumar Zabe ta Kasa INEC ta sanar da cewa gwamnan jihar Ondo Akeredolu na jam’iyyar APC shi ne ya lashe zaben gwmna na jihar da aka yi shekaranjiya Asabar da kuri’a dubu dari biyu, da casa’in da biyu, da guda dari takwas da talatin. Sai Jegede na PDP da ke da kuri’a dubu dari da…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin asabar, ashirin da biyu ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da goma ga watan Oktoba, shekarar 2020 wato 10/10/2020. Akwai sabbin harbuwa da kwaronanairos 151 a jihohi da alkaluma kamar haka: Legas 71Ogun 26Kaduna 17Oshun 10Oyo 8Abuja 6Ribas 6Filato 5Akwa Ibom 1Ekiti 1 Jimillar da suka harbu 59,992Jimillar da suka warke 51,614Jimillar da ke jinya 7,265Jimillar da suka riga mu gidan gaskiya 1,113 Yau za a wayi gari al’umar jihar Ondo za su rumfunan zabe…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin asabar, ashirin da biyu ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da goma ga watan Oktoba, shekarar 2020 wato 10/10/2020. Akwai sabbin harbuwa da kwaronanairos 151 a jihohi da alkaluma kamar haka: Legas 71Ogun 26Kaduna 17Oshun 10Oyo 8Abuja 6Ribas 6Filato 5Akwa Ibom 1Ekiti 1 Jimillar da suka harbu 59,992Jimillar da suka warke 51,614Jimillar da ke jinya 7,265Jimillar da suka riga mu gidan gaskiya 1,113 Yau za a wayi gari al’umar jihar Ondo za su rumfunan zabe…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalama alaikum barkanmu da asubahin juma’atu babbar rana, ashirin da daya ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da tara ga watan Oktoba, na shekarar 2020. Akwai sabbin harbuwa da kwaronabairos 103 a jihohi da alkaluma kamar haka: Legas 39Ribas 21Abuja 19Oyo 6Kaduna 4Bauci 3Ogun 3Imo 3Kano 2Binuwai 1Edo 1Nasrawa 1Filato 1 Jimillar da suka harbu 59,841Jimillar da suka warke, 51,551Jimillar da ke jinya 7,177Jimillar da suka riga mu gidan gaskiya 1,113 A nemi jaridar Leadership Hausa A Yau Juma’a da…

Read More

Sharhin Bayan Labarai – Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin alhamis, ashirin ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijiirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da takwas ga watan Oktoba na 2020. Jiya labarin da ya fi daukar hankalin jama’a shi ne nadin da Gwamna Nasir El-Rufai ya yi wa Magajin Gari Ahmed Nuhu Bamalli a matsayin Sarkin Zazzau na goma sha tara, kuma bamalle na farko bayan mallawa sun shekara dari rabonsu da mulkin kasar Zazzau. Wadanda ya kara da su, da shugaban kasa Muhammadu Buhari, da Ahmed Tinubu duk sun…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin laraba, goma sha tara ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da bakwai ga watan Oktoba, shekarar 2020. 1 Gobe alhamis idan Allah Ya kai mu da wuraren karfe goma sha daya na safe, shugaban kasa Buhari zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2021 naira tiriliyan goma sha uku da ‘yan kai 13.09 trillion naira. Zai gabatar ne a gaban zaman hadin gwiwa na majalisar dattawa da majalisar wakilai. ‘Yan sanda dubu talatin da uku aka…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmi da asubahin talata, goma sha takwas ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da shida ga watan Oktoba, shekarar dubu biyu da ashirin. Da yake jiya ce ta kasance ranar malaman makaranta ta duniya bakidaya, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba malaman makaranta mamaki saboda ya amince a musu sabon tsari na albashinsu. Na biyu daga yanzun malamin makaranta sai ya shekara arba’in yana koyarwa kafin ya yi ritaya, ba talatin da biyar da ake yi a baya…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalama alaikum barkanu da asubahin litinin, goma sha bakwai ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta Annabi Muhammad S..A.W. Daidai da biyar ga watan Oktoba na sbekarar 2020. Akwai sabbin harbuwa da kwaronabairos 58 a jihohi da alkaluma kamar haka: Filato 18Legas 15Katsina 10Ogun 5Kaduna 4Edo. 3Ekiti 1Abuja 1Ondo 1 Jimillar da suka harbu 59,347Jimillar da suka warke 50,268Jimillar da ke jinya 7,466Jimillar da suka riga mu gidan gaskiya 1,113 An sanar da ni daga Guibi cewa wutar lantarki da ke cikin abubuwan da nake…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin lahadi, goma sha shida ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da hudu ga watan Oktoba, shekarar 2020. Akwai sabbin harbuwa da kwarona 160 a jihohi da alkaluma kamar haka: Ribas 42Legas 32Filato 21Abuja 18Kaduna 14Ogun 11Katsina 10Kwara 3Ondo 3Imo 3Anambara 1Abiya 1Oyo 1 Jimillar da suka harbu 59,287Jimillar da suka warke 50,718Jimillar da ke jinya 7,456Jimillar da suka riga mu gidan gaskiya 1,113 2.. Mutanen kauyen Guibi da ke yankin karamar hukumar Kudan ta jihar…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin asabar, goma sha biyar ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da uku ga watan Oktoba, shekarar dubu biyu da ashirin. Mutanen kauyen Guibi da ke yankin karamar hukumar Kudan ta jihar Kaduna, na can suna ci gaba da kasancewa a killace. Shekara da shekaru ba hanya. Wata da watanni ba wuta. Gadar da sukan samu su haura ta karye. Gadar da shugaban karamar hukumar Kudan na yanzun, Jaja, ya musu alkawari a lokacin yakin neman…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin juma’atu babbar rana, goma sha hudu ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da biyu ga watan Oktoba, na shekarar dubu biyu da ashirin. Ana ci gaba da sharhi a kan cikar Nijeriya shekara sittin da samun ‘yancin kanta. Haka nan ana ci gaba da sharhi a kan jawabin da shugaban kasa Muhamadu Buhari ya yi wa ‘yan Nijeriya jiya da safe. Inda a jawabin, daidai inda yake bayanin a duniya dan Nijeriya ne ya fi…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin alhamis, gona sha uku ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da daya ga watan Oktoba na shekarar dubu biyu da ashirin. Yau Nijeriya ke cika shekara sittin da samun ‘yancin kanta. Kuma an jima da karfe bakwaj na safe shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi wa al’umar kasar nan jawabi kai tsaye ta kafofin watsa labaru.Sai dai da farko dai ‘yan Nijeriya da dama sun wayi garin yau ranar samun ‘yancin kan cikin jimami wasu…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin laraba, goma sha biyu ga watan Safar, shekarar 1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da talatin ga watan Satumba, shekarar dubu biyu da ashirin. Gobe take daya ga watan Oktoba, wato Nijeriya ta cika shekara sittin daidai da samun ‘yancin kanta. Gwamnatin tarayya ta ba da goben a matsayin ranar hutu. Sai dai kamar yadda gwamnati ta ce bikin ba zai yi armashi ba, haka ma’aikata da dama za su waiwayi ranar cikin babu saboda ba dilin-dilin. Kamfanonin raba…

Read More

Sharhin Bayan Labarai: Daga Ishaq Idris Gui?i

Assalamu alaikum barkanmu da asubahin talata goma sha daya ga watan Safar, shekarar1442 bayan hijirar cikamakin annabawa kuma fiyayyen halitta, Annabi Muhammad S.A.W. Daidai da 29 ga watan Satumba na shekarar 2020. Shugaba Kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da wani tsari na aiki da gaskiya wato National Ethics and Integrity Policy. Ana cikin kaddamarwar hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta gano wata naira biliyan biyu da rabi da ‘yan kai a boye a banki, kudin da aka ce an kashe su wajen ciyar da ‘yan makaranta a lokacin da…

Read More