Rahotannin dake shigo mana daga Jihar Kaduna na bayyana cewar tsohon gwamnan jihar, Nasir Ahmed El-Rufai, ya ce bai damu da yun?urin da majalisar dokokin jihar ke yi na bincikar gwamnatinsa ba. El-Rufai ya yi nuni da cewa mai yiwuwa gwamnatin ba za ta yi nasara ba. Tsohon gwamnan na jihar Kaduna ya bayyana hakan a wani taron Sallah da ya yi da mu?arrabansa a ranar Talata 18 ga watan Yunin 2024. El-Rufai ya kuma shawarce su da su guji yin cacar baki da hadiman gwamnan, inda ya yi hasashen…
Read MoreDay: June 19, 2024
An Shawarci Tinubu Ya Kau Da Kai Kan Rikicin Sarautar Kano
Injiniya Buba Galadima yace Matu?ar Tinubu bai tsame bakinsa akan sha’anin Kano ba, zai kawo masa silar rasa kujerarsa ta shugaban ?asa, Buba yakar cewar Idan har rikicin Boko Haram zai ?auki gwamnati shekaru goma sha uku zuwa goma sha hudu kafin a shawo kan al’amarin, ya kamata gwamnatin tarayya tayi taka-tsan-tsan da rikicewar jihar Kano. Buba Galadima ya bayyana haka ne a wata hira da gidan talabijin na Arise tayi da shi a daren ranar Litinin.
Read MoreBabu Wanda Ya Isa Ya Yi Mana Barazana Kan Rikicin Sarautar Kano – Kwankwaso
?an takarar shugaban kasan Jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Sanata Rabiu Kwankwaso ya zargi Gwamnatin Tarayya da biye shawarar wasu makiyan Kano don wargaza zaman lafiya da aka san jihar. Da yake tsokaci kan rikicin Sarautar Kano, Kwankwaso ya zargi hukumomin tsaron Gwamnatin Tarayya da goyon baya Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, sabanin aikinsu na tabbatar da tsaro da kuma doka da oda a jihar. A cewarsa, “Muna da dimbin mabiya saboda jama’a sun amince da mu kasancewar muna tare da su, kuma a shirye gwamnain NNPP…
Read MoreCin Ajiyayyen Dafaffen Abincin Da Ya Haura Kwanaki Uku A Firij Na Iya Haifar Da Mutuwa – NAFDAC
Darakta Janar ta Hukumar Kula da Abinci ta Kasa, NAFDAC, Farfesa Mojisola Adeyeye, ta shawarci ‘yan Najeriya da su kaurace wa ajiye dafaffen abinci a cikin firiji sama da kwanaki uku. An bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da mai ba da shawara kan harkokin yada labarai na hukumar, Sayo Akintola, ya sanya wa hannu a ranar Talata. Hukumar ta yi gargadin cewa dafaffen abincin da aka ajiye a cikin firij na kwanaki zai fuskanci gurbacewar cututtuka da za su iya kaiwa ga mutuwa. Wasu sassan sanarwar sun bayyana…
Read MoreTalauci Da Wahalar Rayuwa Matsalar Duniya Ce Ba Najeriya Kadai Ba – Tinubu
Shugaban ?asa Bola Ahmed Tinubu, ya yi bayanin cewa matsalar talauci ba ?an Najeriya ka?ai ta shafa ba Shugaba Tinubu ya bayyana cewa akwai talauci da wahala a ?asar nan amma hakan matsala ce wacce ta shafi dukkanin duniya ba Najeriya ka?ai ba Ya yi nuno da cewa dole ne a magance matsalar ayyukan ?an bindiga da ta’addanci domin manoma su samu damar noma abinci a gonakinsu Shugaban ?asa Bola Tinubu ya bayyana cewa ba ?an Najeriya ne ka?ai ke fuskantar talauci a duniya ba. Shugaban ?asan wanda ya amince…
Read More