Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa Ministan Harkokin wajen Najeriya Ambasada Yusuf Maitama Tuggar, ya yi kira da a ?auki matakin gaggawa Domin dakile munanan hare-haren da ake kai wa a rikicin I$ra’ila da Falasdinu. Ambasada Tuggar ya kuma tabbatar da goyon bayan Najeriya ga shawarwarin tsagaita wuta na shugaba Joe Biden. “Ya kamata shugabannin duniya da daukacin al’ummar duniya su amince da kudurin tsagaita bude wuta na Biden don kara kaimi wajen warware rikicin cikin gaggawa da kuma dakatar da mummunan tashin hankali a…
Read MoreDay: June 10, 2024
Yobe: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Dukkanin Kananan Hukumomin Jihar
Jam’iyyar APC mai mulki ta lashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomi 17 da aka kammala zaben kananan hukumomin jihar. Haka kuma jam’iyyar ta lashe dukkan kujerun kansiloli 178 na jihar. Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Yobe, YOSIEC, Dr Mamman Muhammad, ne ya bayyana hakan a hedikwatar hukumar da ke Damaturu a ranar Lahadi. “APC ta lashe dukkan kujeru 17 da kansiloli 178 a zaben kananan hukumomin jihar,” in ji shi. Ya kara da cewa hukumar ta karba, ta duba, ta tantance tare da amincewa da sakamakon kowanne…
Read MoreKarancin Albashi: Har Yanzu Ba A Cimma Matsaya Tsakanin Gwamnati Da Kungiyar Kwadago Ba
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewa harkawo yanzu ana jeka ka dawo akan takamaimai ?in mafi ?arancin albashi ma’aikata. Kungiyar kwadago ta bayyana dubu 250,000 a matsayin mafi ?arancin albashi, a gefe guda Gwamnatin Tarayya ta bayyana dubu 62,000 a matsayin mafi ?arancin albashi. Gwamnoni sun bayyana bazasu iya biyan Naira dubu 60,000 a matsayin mafi ?arancin albashi ba. Gashi wanki hula na ?o?arin kaiwa dare Kwanakin da kungiyar kwadago ta ?iba na komawa yajin aiki na karatowa.
Read MoreBadakalar Biliyan 423: Mun Shirya Tsaf Domin Bincikar El-Rufai – EFCC
Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzi?in ?asa zagon ?asa (EFCC) da kuma Hukumar Yaki da cin hanci da rashawa da sauran laifuka masu zaman Kanta (ICPC) sun bayyana cewa har yanzu Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ba ta kai rahoto a hukumance kan zargin almundahanar Naira biliyan 423 da aka ce an tafka a zamanin tsohon Gwamna Nasiru Gwamnatin El-Rufai. “A watan Afrilu ne Majalisar Kaduna ta kafa wani kwamiti mai mutane 13 karkashin jagorancin mataimakin kakakin majalisar Henry Danjuma, domin binciken zargin karkatar da ku?a?en jihar da aka yi…
Read More