BASHIR ADAMU, JALINGO. Rahotannin dake shigo mana yanzu daga Jihar Taraba na cewa Kungiyar Masu Hakan Ma’adinai ta Kasa, Shiyyar Arewa Maso-Gabas ta zargi Gwamnatin Jihar Taraba ta hannun Kwamitin Kula da Hana Tonan Ma’adinan Kasan Jahar, karkashin jagorancin, Janar Jeremiah Faransa (mai ritaya) da kama musu a kalla membobi 3,500 tare da tozatar dasu, da kwace Gwalagwalansu na Miliyoyin Naira a Karamar Hukumar Tongo na Jihar Adamawa. Sakataren Kungiyar na Shiyyar Arewa Maso Gabas, Kwamarade Salisu Shu’aibu Mai-zare yayi zargin a wurin wani taron Manema labarai da ya kira…
Read MoreDay: August 23, 2023
Gidauniyar Tunawa Da Sardauna Ta Bada Tallafin Karatu Ga Daliban Arewa
Gidauniyar tunawa da marigayi Sardaunan Sokoto Sir Ahmadu Bello ta ba da tallafin karatu ga dalibai 200 wadanda suka fito daga jihohi 19 na Arewa har da Abuja. Shugaban Gidauniyar Injiniya Abubakar Gambo Umar ya sanar da hakan a tattaunawar shi da manema labarai jim ka?an bayan kammala bikin bayar da tallafin wanda ya gudana a Kaduna. Injiniya Gambo ya ?ara da cewar tallafin karatun kebe shi ne kawai ga dalibai dake karantar ?angaren kimiyya da fasaha a manyan makarantun Najeriya. “Mun za?o dalibai guda goma goma daga jihohi 19…
Read More